Labarai

Ministan harkokin wajen Isra’ila ya bukaci a dauki tsatstsauran mataki sakamakon harin da aka kaiwa wani jirgi

Ministan harkokin wajen Isra’ila Yair Lapid ya bukaci a dauki tsatstsauran mataki sakamakon harin da aka kai kan wani jirgin dakon man Isra’ilar a tekun Arabia inda biyu daga cikin mutanen da ke jirgin suka mutu. Ma’aikatar shari’a ta Amurka ma ta bayyana damuwa kan harin da ya yi sanadin mutuwar wani dan Burtaniya da […]Continue reading