Ɗaya daga cikin daliget na jihar Jigawa ya rasu gabanin zaɓen fitar da gwani na takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC a birnin tarayya, Abuja.
A cewar rahotannin da muke samu ya rasu ne bayan wata rashin lafiya da ta iske shi a Abuja.
Karin bayani na tafe…