Labarai

Jam’iyar PDP ta bukaci Gwamnan Zamfara ya magance matsalolin tsaro da suke cigaba da addabar Jihar

Jam’iyar PDP ta Kasa reshen Jihar Zamfara ta bukaci Gwamnan Jihar Bello Matawallen Maradun, ya magance matsalolin tsaro da suke cigaba da addabar Jihar. Da yake Jawabi ga Manema Labarai Mataimakin Shugaban Jam’iyar na Jihar Farfesa Kabiru Jabaka, ya ce cikin kwanaki 7, kimanin mutane 50 ne yan Continue reading
Labarai

Shugaba Buhari yace ba zai gaza ba wajen fara aiwatar da shirye-shiryen da suke cikin kasafin kudin Najeriya na 2022

Fadar Shugaban Kasa, ta ce shugaba Buhari ba zai gaza ba wajen fara aiwatar da shirye-shiryen da suke cikin kasafin kudin kasar nan na shekarar 2022, duk da sauye-sauyen da yan Majalisun kasa suka yi. Wannan na kunshe cikin wata sanarwa da Kakakin sa Malam Garba Shehu, ya sanyawa hannu wanda Continue reading
Labarai

Hukumar NCDC ta sanar da sabbin mutane 573 da suka harbu da cutar Corona

Cibiyar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta sanar da sabbin mutane 573 da suka harbu da cutar Corona a kasa baki daya. NCDC ta sanar da cewa mutanen sun fito ne daga Jihohi 7 na kasar nan. Cibiyar ta ce Lagos (281), Benue (202), Kano (61), Borno (20), Jigawa (5), Edo (2), and Oyo […]Continue reading
Labarai

Dan takarar shugaban kasa na NRC Bashir Tofa ya rasu

Dan takarar shugaban kasa na NRC Bashir Tofa ya rasu daga wata majiya mai karfi kuma za a yi jana’izar sa a cikin garin Kano a wannan rana. Karin bayani na nan tafe.Continue reading