Labarai

Kananan hukumomi guda 2 ne suke karkashin ikon kungiyar Boko Haram – Zulum

Gwamna Babangana Zulum na jihar Borno ya sanar da cewa kananan hukumomin jihar guda 2 suna karkashin ikon kungiyar Boko Haram. Kananan hukumomin sune Abadam da Guzamala. Gwamnan ya sanar da haka lokacin da yake zantawa da ‘yan kwamitin sojoji na majalisar dattawa, wadanda suka kai masa ziyarar Continue reading
Labarai

Gwamnatin Tarayya ta dage haramcin amfani da manhajar Twitter a Najeriya

Cikekken bayani na tafe…Continue reading
Labarai

Anyiwa ma’aurata gwajin cuta mai karya garkuwa jiki 250 a jihar Jigawa

Hukumar yaki da cuta mai karya garkuwa jiki ta jihar Jigawa JISACA tace ta yiwa ma’aurata dubu 350 gwajin cutar kafin su yi aure a bara. Manajan shirye shirye na hukumar Ibrahim Almajiri ya sanar da hakan ta cikin wani shirin Radio Jigawa. Yace hukumar ta gudanar da gwajin ne ga maza da mata da Continue reading
Labarai

Hukumar NITDA ta fara shirin horas da masu sana’o’in hannu da matasa akan ilimin komfuta da gyaran wayoyin hannu

Hukumar bunkasa fasahar sadarwa ta kasa (NITDA) ta fara shirin horas da masu sana’o’in hannu da matasa akan ilimin komfuta da gyaran wayoyin hannu. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da aka fitar a Abuja ta hannun shugabar sashen yada labarai na hukumar, Hadiza Umar, kuma aka bawa kamfanin Continue reading
Labarai

Gwamnatin Tarayya tace zata kai shirin ciyar da daliban makaranta zuwa mataki na gaba

Gwamnatin Tarayya tace zata kai shirin ciyar da daliban makaranta zuwa mataki na gaba. Ministar jin kai, kula da annoba da walwalar jama’a, Sadiya Umar Farouq, ta sanar da haka cikin wata sanarwa da mai taimaka mata ta musamman akan sadarawa, Halima Oyelade, ta fitar yau a Abuja. Sadiya Farouq Continue reading
Labarai

Hukumar EFCC ta gurfanar da wani dan zamba a kotu

Hukumar yaƙi da cin hanci a Najeriya EFCC ta gurfanar da shahararren mai amfani da shafukan zumunta, Ismaila Mustapha da aka fi sani da Mompha, a kotu. Cikin waɗanda EFCC ta gurfanar har da kamfaninsa mai suna Ismalob Global Investment Limited. An gurfanar da su ne a gaban Mai Shari’a Continue reading
Labarai

Gogaggun yan bindiga sun harbe wani ɗan sanda a Jihar Ondo

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan fashi ne sun harbe wani jami’in ɗan sandan Najeriya a Jihar Ondo da ke kudancin ƙasar. Kakakin ‘yan sanda a Ondo, DSP Funmilayo Odunlami, ta shaida wa kafar talabijin ta Channels TV ranar Talata cewa lamarin ya faru ne a Oka-Akoko na Continue reading
Labarai

Tsohon gwamnan jihar Oyo Alao Akala ya rasu

Allah Ya yi wa tsohon gwamnan jihar Oyo Alao Akala rasuwa a yau Laraba. Marigayin wanda ya rasu yana da shekara 71. ya taɓa zama gwamnan jihar Oyo a kudu maso yammacin Najeriya daga shekarar 2007 zuwa 2011. Alao-Akala ɗan asalin ƙaramar hukumar Ogbomoso ta arewa ce a jihar Oyo. Kfin ya zama Continue reading