Labarai

‘Yansandan jihar Jigawa sun kama wani matashi bisa kashe mijin budurwarsa

‘Yansanda a jihar Jigawa sun kama wani mutum bisa zargin kashe mijin wacce ake zargin budurwarsa ce. Abdullahi Sale mai shekara 22 ana zargin ya kashe Muhammad Tukur mai shekara 22, bayan Muhammad Tukur ya zarge shi da soyayya da matarsa. Kakakin ‘yansanda na jiha, Lawan Shiisu Adam, wanda ya Continue reading
Labarai

Yadda bangaren Gwamna Ganduje ya sake shan kaye a kotu kan batun mallakar shugabancin jam’iyyar APC a jihar Kano

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da bukatar da ɓangaren Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje na jam`iyyar APC ya gabatar cewa ta jingine hukuncin da ta yi, wanda ya tabbatar da zaben shugabannin jam`iyyar da tsagin tsohon Gwamna Senata Ibrahim Shekarau ya gudanar. Tun da farko, kotun ta Continue reading
Labarai

Gwamna Zulum ya roki Majalisar Dinkin Duniya da su hada kai wajen tallafawa gwamnatin jihar Borno domin tsugunar da ‘yan gudun hijira

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da kungiyoyin duniya masu zaman kansu da su hada kai don tallafawa kokarin gwamnatin jihar na sake tsugunar da ‘yan gudun hijira a gidajensu na gado cikin mutunci. Gwamnan ya yi wannan roko ne a lokacin da Continue reading
Labarai

Kungiyar Malaman manyan Makarantu (ASUU) reshen jihar Binuwai ta fara yajin aikin sai baba-ta-gani

Kungiyar Malaman manyan Makarantu a Jihar Binuwai ta fara yajin aikin sai baba-ta-gani. ‘yan jarida sun ruwaito cewa kungiyar ta kunshi kwalejojin ilimi da kuma kwalejin fasaha a jihar Benue. Shugaban kungiyar da sakataren kungiyar, Dr Chagba Kurayemen da Dennis Eka, a wata sanarwa da suka Continue reading
Labarai

Wasu ‘yan bindiga sun yi awon gaba da ‘yan kasuwa bayan wani hari a hanyar Kaduna zuwa Abuja

Wasu ‘yan bindiga sun yi awon gaba da wasu ‘yan kasuwa da ba a tantance adadinsu ba a lokacin da suka kai wa ayarin motocinsu hari a hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari. An tattaro cewa ‘yan bindigar sun yi fargabar kashe wani dan kasuwa daya, a lokacin da suka tare babbar hanyar da ke kusa […]Continue reading
Labarai

‘Yan bindiga sun sake sace mahaifiyar dan majalisar dokokin jihar Kano

‘Yan bindiga da ake zargin ‘yan fashin daji ne sun sace mahaifiyar shugaban marasa rinjaye a majalisar dokokin jihar Kano, Isyaku Ali, a garin Gezawa. Dattijuwar mai suna Hajiya Zainab, tana zama gida daya tare da wasu ‘yan’uwa da masu aikatau. Dan ta, Isyaku Ali, ya taba zama kakakin majalisar Continue reading
Labarai

Yadda aka kama wani matashi da laifin kashe wata yarinyar ‘yar talla tare da binne gawarta a jihar Kano

Wani da ake zargi mai suna Auwalu Abdulrashid ya amsa laifinsa na kashe wata yarinyar ‘yar talla mai shekara 13 tare da binne gawarta a jihar Kano. Kakakin yansanda na jihar Kano, Abdullahi Kiyawa, shine ya sanar da haka cikin wata sanarwa. Abdullahi Kiyawa yace wanda ake zargin ya sace Continue reading