Labarai

Jam’iyyar PDP ta sake tsayar da ranar gudanar da taron zaben shugabanninta na shiyyar Arewa maso Yamma

Jam’iyyar PDP ta tsayar da ranar Asabar, 12 ga watan Fabrairun gobe, domin gudanar da taron zaben shugabanninta na shiyyar Arewa maso Yamma. Hakan na kunshe cikin wata sanarwa da aka fitar a jiya ta hannun sakataren tsare-tsaren jam’iyyar na kasa, Honorable Umaru Bature. Kamar yadda yazo cikin Continue reading
Labarai

Za a sake duba yawan shekarun ritaya na malaman makaranta a jihar Jigawa

Kwamishinan ilimi, kimiyya da fasaha na jihar Jigawa, Dakta Lawan Yunusa Danzomo ya kaddamar da kwamitin kwararru domin sake duba yawan shekarun ritaya na malaman makaranta. A jawabin da ya gabatar lokacin kaddamar da kwamatin, Lawan Danzomo ya ce bisa la’akari da irin mutanen da aka zabo, Continue reading
Labarai

Hukumar bunkasa ilmin addinin musulunci ta jihar Jigawa ta kaddamar da musabakar karatun Al-Qur’ani

Hukumar bunkasa ilmin addinin musulunci ta jihar Jigawa ta kaddamar da musabakar karatun Al-Qur’ani karo na 36 a Dutse. A jawabinsa wajen bude musabakar, sakataren gwamnatin jiha, Adamu Abdulkadir Fanini ya jinjinawa gwamnati bisa daukar nauyin musabakar inda ya yi kira ga ‘yan takara da su Continue reading
Labarai

Rundunar ‘yansandan kasa ta kara wa’adin cike takardar neman shiga aikin dansanda

Rundunar ‘yansandan kasa ta kara wa’adin cike takardar neman shiga aikin dansanda da ake yi ta internet domin wadanda ke sha’awar shiga aikin a matsayin kurata. Jami’in hulda da jama’a na rundunar yansandan kasa, Frank Mba, cikin wata sanarwa da ya fitar a jiya yace yanzu sabuwar ranar rufe Continue reading
Labarai

Gwamnatin Najeriya ta samar wa manoma sabbin iri 49 masu ƙarfin tasiri don gabaka noma

Kwamatin duba ingancin iri na noma a Najeriya National Varieties Release Committee (NVRC) ya fito da sabbin iri 49 masu ƙarfi don haɓaka harkokin noma a ƙasar. Shugaban NVRC, Oladosu Awoyemi, shi ne ya sanar da hakan ranar Laraba yayin taronsu karo na 30 inda suka saka wa irin suna da yi musu Continue reading