Labarai

Bola Tinubu ya sake bada gudunmawar Naira miliyan 50 ga al’umomin jihar Zamfara da ‘yan fashin daji suka kaiwa hari

Babban jigon jam’iyyar APC na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Lagos, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, a jiya ya sanar da gudunmawar naira miliyan 50 ga al’umomin jihar Zamfara da ‘yan fashin daji suka kaiwa hari a ‘yan kwanakinnan. Bola Tinubu ya sanar da gudunmawar jim kadan bayan ya jajantawa Continue reading
Labarai

Fiye da fararen hula 108 aka kashe a hare-haren jiragen sama a arewacin kasar Habasha cikin makonni 2

Majalisar dinkin duniya tace akalla fararen hula 108 aka kashe a hare-haren jiragen sama a arewacin kasar Habasha cikin makonni 2 da suka gabata. Ofishin kula da hakkin bil’adama na majalisar dinkin duniya yace an raunata wasu mutane 75 a hare-haren, wadanda ake zargin dakarun sojin saman Continue reading
Labarai

‘Nauyi ne a wuyan shugabanni su yi iya bakin kokarinsu wajen kyautatawa jama’arsu duk da karancin kudade’ – Buhari

Shugaban Kasa Muhammdu Buhari yace nauyi ne a wuyan shugabanni su yi iya bakin kokarinsu wajen kyautatawa jama’arsu, duk da karancin kudade, musamman a yankin yammacin Afrika. Shugaban kasa ya sanar da haka yau a fadar shugaban kasa dake Abuja lokacin da yake karbar ziyarar bankwana daga Continue reading