Labarai

‘Malamin makarantar da Hanifa take karatu ne ya yi gunduwa-gunduwa da ita daga bisani ya kashe ta’

Malamin Makarantar Da Hanifa Take Karatu Ne “Ya Kashe Ta”.. Wanda ake zargin Malamin Makarantar ya sanya wa Hanifa guba, inda ya yanka gawarta gunduwa-gunduwa sannan ya binne ta a cikin makarantar Private da yake gudanarwa a Tudun Wada a jihar Kano. Ya karbi kudin fansa na kimanin Continue reading
Labarai

An kashe yarinya mai suna Hanifa wacce akayi garkuwa da ita a Kano bayan kwanaki 46

Kamar yadda ma’aikacin gidan rediyo na Nasara wallafa. Yace: Yanzu mukayi waya da ‘yar uwar yarinyar nan Hanifa, ta tabbatar min da cewa an samu gawarta bayan an ji mata ciwo. Yau kwana 46 da sace Hanifa, bayan ta dawo daga makaranta. Kuma anyi mata Sallah an binne ta Kamar yadda Continue reading
Labarai

Auren dole yasa an sallami Hakimi a jihar Neja

Masarautar Minna ta dakatar da Hakimin Allawa da ke karamar Hukumar Shiroro a Jihar Neja, Malam Bello Haruna, kan auren dole da kuma wani aiki na rashin biyayya. Masarautar a cikin wata wasika da mataimakin sakatarenta Usman Umaru Guni ya aikewa da wakilinmu, ta ce sarkin ya auri wata yarinya Continue reading
Labarai

Majalisar zartarwa ta tarayya za fa kashe Naira biliyan 1.4 don siyan kayan aikin noma don ceto Najeriya daga fadawa yunwa

Majalisar zartaswa ta tarayya FEC ta amince da kashe Naira biliyan 1.4 don siyan kayan aiki da kayan noma don shirin manoma na kasa. Lai Mohammed, ministan yada labarai da al’adu, shine ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai na fadar shugaban kasa, bayan taron FEC da Continue reading
Labarai

Ya kamata gwamnati ta na bawa dalibai rancen kudi domin tallafa musu -Gbajabiamila

Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya yi kira da a kafa bankin ilimi wanda zai ba da rancen kudi ga daliban da ke manyan makarantun gaba da sakandire ta yadda za a samar da tallafin ilimi a matakin da ya dace da kowa. Ya kuma bayar da shawarar kafa tsarin lamuni na dalibai a kasar. Continue reading
Labarai

Yadda yan bindiga suka kashe uba ne da ‘ya’yansa 3 a jihar Ebonyi

An bayar da rahoton kisan mutane 2 a jiya a wani hari dake da alaka da kwarya-kwaryar yaki tsakanin mutanen Ukawu da na Isinkwo a yankin karamar hukumar Onicha ta jihar Ebonyi. Fadan wanda ake yi akan rikicin kasa ya jawo mutuwar gomman mutane cikin shekara. An kuma lalata gidaje da dama da Continue reading
Labarai

Gwamnatin tarayya baza tayi kasa a gwiwa ba wajen cigaba da yakar yan ta’adda -Osinbajo

Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo yace gwamnatin tarayya baza tayi kasa a gwiwa ba wajen cigaba da yakar ‘yan ta’adda da masu tayar da zaune tsaye. Mataimakin shugaban kasar ya sanar da haka a jiya a wajen taron lakca na tunawa da shugabancin Sir Ahmadu Bello na bana, wacce Sarkin Lafia, Continue reading