Labarai

Hukuncin da za a yankewa wanda ya kashe Hanifa mai tsauri ne – Rundunar ‘yan sandan jihar Kano

Rundunar ‘yan sanda a Kano ta kama wani malamin makaranta mai zaman kanta, mai suna Abdulmalik Tanko, wanda ake zargi da yin garkuwa tare da kashe dalibarsa mai suna Hanifa Abubakar ‘yar shekaru biyar. Ana zargin Abdulmalik Tanko da hada baki da wani mai suna Hashim Isyaku, wanda shi ma yake Continue reading
Labarai

An samu karin kudaden shiga a shekarar data gabata fiye da na 2020 a jihar Jigawa

Hukumar tara kudaden shiga ta jihar Jigawa ta ce an samu karin kudaden shiga a shekarar data gabata fiye da na shekarar 2020. Shugaban hukumar, Ibrahim Ahmad Muhammad Sani ya bayyana haka ta cikin wani shirin Radio Jigawa. Ya ce Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ya sahalewa hukumar Continue reading
Labarai

Majalisar Tattalin Arzikin Kasa ta ce har yanzu ba ta yanke shawara kan batun cire tallafin man fetur ba

Majalisar Tattalin Arzikin Kasa ta ce har yanzu ba ta yanke shawara kan batun cire tallafin man fetur ba, saboda ana cigaba da tattaunawa. Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya amsa tambayoyi daga manema labaran fadar shugaban kasa bayan kammala taron da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo Continue reading
Labarai

Osinbajo ya kaddamar da shirin farfado da tattalin arziki da annobar corona ta lalata

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya kaddamar da shirin farfado da tattalin arziki da annobar corona ta lalata wanda za a aiwatar da bashin bankin duniya na dala miliyan 750. Mataimakin shugaban kasar ya yi bikin kaddamarwar ne a jiya a matsayin share fagen taron majalisar tattalin Continue reading