Labarai

Dalilan da yasa shugaba Buhari ya dakatar da cire tallafin man fetur

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amince da dakatar da shirin cire tallafin man fetur har sai abinda hali yayi. Karamin ministan man fetur, Timipre Sylva, ya sanar da haka ga manema labarai a jiya bayan ganawa da shugaban kasa. Ministan ya kara da cewa bangaren zartarwa na shirin mika bukata ga Continue reading
Labarai

Mutane da dama sun mutu a wata girgizar kasa a kasar Haiti

Akalla mutane biyu ne suka mutu a wata girgizar kasa mai karfin maki 5.3 da ta aukawa kudu maso yammacin kasar Haiti a safiyar jiya. A wani karamin gari dake gabar ruwa mai nisan kilomita 130 daga babban birnin kasar, wata mata ta mutu lokacin da wata katanga ta rushe. A wani garin kuma, mai Continue reading
Labarai

Yan bindiga sun saki mahaifiyar wani dan majalisar Kano akan kudi Naira miliyan 40

Mahaifiyar wani dan majalisar dokokin jihar Kano, Isyaku Ali, da aka sace, ta shaki iskar ‘yanci bayan biyan kudin fansa na naira miliyan 40. ‘Yan bindiga sun sace Hajiya Zainab a ranar 12 ga watan Janairu a gidanta dake karamar hukumar Gezawa ta jihar Kano. Dan ta, Isyaku Ali, tsohon kakakin Continue reading
Labarai

Wani matashi mai shekara 25 ya kashe kansa ta hanyar rataye a jihar Jigawa

wani matashi dan shekara 25 mai suna Nasiru Badamasi ya kashe kansa ta hanyar rataye a jikin bishiya a garin Tsadawa dake karamar hukumar Taura a Jihar Jigawa. Hakimin garin na Tsadawa, Alhaji muttaka Uba ya tabbatar da faruwar hakan ga manema labarai. Muntaka Uba ya kara da cewa mutumin wanda Continue reading
Labarai

An kama kwalaben giya kusan dubu biyu a jihar Jigawa

Hukumar Hisba a Jihar Jigawa ta ce ta kama kwalaben giya dubu 1 da 906 a ayyukan ta daban-daban a jihar nan a shekarar 2021. Kwamndan Hisbah na jiha Malam Ibrahim Dahiru ne ya bayyana hakan a yau yayin ganawa da manema labarai a Dutse. Malam Dahiru ya kara da cewa an kama kwalaban giyar […]Continue reading