Home 2022 April
Labarai

Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a yau Asabar za a yi Azumin Ramadana guda talatin cif-cif

Masana ilimin taurari sun yi hasashen cewa ba za a ga jaririn watan Shawwal ba a yau Asabar saboda wata zai riga rana faɗuwa kamar yadda suka tabbatar. Saboda haka, hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a yau Asabar, abin da ke nufi za a yi Azumin Ramadana guda talatin […]Continue reading
Labarai

Shugaba Buhari ya ce gwamnatinsa za ta cigaba da zage damtse wajen dawo da kayayyakin tarihi na Najeriya da aka sace

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin tarayya za ta ci gaba da zage damtse wajen ganin an dawo da kayayyakin tarihi na Najeriya da aka sace daga kasashen waje, ciki har da Tagulla 1,130 mallakin masarautar Benin, wacca yanzu haka suke a gidajen tarihi na kasar Jamus. Shugaban ya bayar Continue reading
Labarai

An ba da rahoton cewa wasu ’yan daba sun kona masallatai da coci-coci a wurare da dama a Arewaci da Kudancin Habasha

An ba da rahoton cewa wasu ’yan daba sun kona masallatai da coci-coci a wurare da dama a arewaci da kudancin Habasha. Kafin hakan dai, Tashin hankali ya barke bayan da aka kashe akalla musulmi 20 tare da jikkata wasu daruruwa, a lokacin da suke halartar jana’izar wani malami a ranar Continue reading
Labarai

Rundunar Civil Defence za ta tura akalla jami’ai 565 domin tabbatar da bikin Idin karamar Sallah ta bana a jihar Yobe cikin koshin lafiya

Rundunar tsaron farin kaya ta kasa Civil Depense reshen jihar Yobe, ta ce za ta tura akalla jami’ai 565 domin tabbatar da bikin Idin karamar sallah ta bana a jihar cikin koshin lafiya. Kwamandan rundunar jihar, Useni Navokhi, shine ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Continue reading
Labarai

Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II, ya sake sakin fursunoni 59 masu kananan laifuka a gidajen gyaran halin Kurmawa da Gorondutse a jihar Kano

Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II, ya saki fursunoni 59 masu kananan laifuka a gidajen gyaran halin Kurmawa da Gorondutse a jihar Kano. Sarkin ya biya tarar Naira miliyan 17 ta cikin gidauniyarsa mai suna Muhammad Sanusi II. Ko’odinetan gidauniyar Mujitaba Abba ne ya bayyana haka yayin Continue reading
Labarai

Wani sojan da aka kama da laifin tserewa daga bakin aikinsa tare da shiga cikin mayakan kungiyar Boko Haram don kai farmaki a wani gari ya kashe kansa

Wani sojan da aka kama da laifin tserewa daga bakin aikinsa tare da shiga cikin mayakan kungiyar Boko Haram don kai farmaki a wani gari, ya kashe kansa a lokacin da ake tafiya da shi. Sojan mai suna Jibrin Biu da ke aiki da Bataliya ta 159 da ke Geidam ya bace ne tsawon kwanaki […]Continue reading
Labarai

Gwamnatin jihar Jigawa ta ta biya Naira miliyan 79, da dubu 365 a matsayin kudin rajistar makarantun lauya ga yan jihar jigawa 181

Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta biya Naira miliyan 79, da dubu 365 a matsayin kudin rajistar makarantun lauya ga yan jihar jigawa 181 da ke karatu a makarantun shari’a daban-daban na kasar nan a matsayin kudaden karfafa gwiwa. Sakataren zartarwa na riko na kungiyar bayar da tallafin karatu ta Continue reading
Labarai

Bayan kwashe watanni ana cece-kuce ministan shari’a Abubakar Malami zai tsaya takarar gwamna a jihar sa ta Kebbi

Bayan kwashe watanni ana cece-kuce, babban mai shigar da kara na Najeriya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami. Ya tabbatar da cewa zai tsaya takarar gwamna a jihar sa ta Kebbi. Malami ya bayyana hakan ne a dakin taro na fadar gwamnatin  jihar dake  Birnin Kebbi, babban birnin Continue reading
Labarai

Kakakin majalissar dokoki ta kasa ya shawarci masu rike da mukaman siyasa su gaggauta ajiye mukamansu idan suna son fitowa takara

Kakakin majalissar dokoki ta kasa Femi Gbajabiamila ya shawarci masu rike da mukaman siyasa su gaggauta ajiye mukamansu, inda yace bujerewa hakan, zai sanya soke zaben mutum, koda yasamu nasara. Gbajabiamila ya bayyana hakan ne a lokacin dayake zantawa manema labarai a kasar Birtaniya, a Continue reading
Labarai

Matasa na daya daga cikin dalilan sayan fom din takara ta – Bola Tinubu

Jigo a jam’iyyar APC kuma tsohon gwamnan jihar Legas Bola Tinubu, ya sayi Fom din nuna sha’awar tsayawa takara a jam’iyyar APC, bayan ya biya Naira miliyan 100 a yau Juma’a. Manema labarai sun gano cewa Tunubu, wanda yanzu haka yake kasar Saudi Arabia, wasu na hannun daman sa ne suka jagoranci Continue reading