Sojojin haya ne zasu iya magance matsalar tsaro a Najeriya – Gwamna El-Rufa’i
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya yi barazanar cewa shi da sauran gwamnonin yankin Arewa za su ɗauki sojojin haya don kare rayukan mutanensu idan gwamnatin tarayya ta kasa!-->…
Read More...
Read More...