Labarai

Najeriya ta tafka asarar fiye da Naira biliyan 430 na satar danyen mai a cikin wata uku

Shugaban hukumar da ke sa ido kan kan man da ake hakowa a kan tudu, Mista Gbenga Komolafe, ya ce Najeriya ta tafka asarar kusan naira biliyan 434 saboda satar da ake yi na mai tsakanin watan Janairu zuwa Maris din wannan shekarar. An tafka wannan asara ce adaidai lokacin da karaminin Ministan Continue reading
Labarai

Gwamnatin tarayya ta ce kawo yanzu ta kashe naira biliyan goma sha biyu wajen ciyar da daliban firamare a jihar Jigawa

Gwamnatin tarayya ta ce kawo yanzu ta kashe naira biliyan goma sha biyu wajen ciyar da daliban firamare a jihar Jigawa tun bayan bullo da shirin ciyar da abinci a gida a shekarar 2017. Jami’in kula da shirin na jiha, Malam Nafi’u Halilu ne ya bayyana hakan ta cikin shirin Fitila na mako-mako na Continue reading
Labarai

Duk ma’aikatan Najeriya ya kamata su zabe ni a 2023 karkashin jam’iyyar Labour Party a cewar Peter Obi

Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, ya zama dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour, gabanin babban zabe mai zuwa na 2023. Fitowarsa a matsayin dan takarar jam’iyyar ya biyo bayan nasarar da ya samu a zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar Labour. Jam’iyyar Continue reading
Labarai

Kwankwaso: Na so Peter Obi ya yi mun mataimakin shugaban kasa a zaben 2023

Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, ya zama dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour, gabanin babban zabe mai zuwa na 2023. Fitowarsa a matsayin dan takarar jam’iyyar ya biyo bayan nasarar da ya samu a zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar Labour. Jam’iyyar Continue reading
Labarai

Ba zamu bari mutum marar nagarta ya wakilci Najeriya ta hanyar amfani da jam’iyyar mu ba a zaben 2023 – APC

Jam’iyyar APC mai mulki za ta fara tantance dukkan ‘yan takararta na shugaban kasa na tsawon kwanaki biyu daga yanzu. Za a gudanar da aikin ne a otal din Hilton Transcorp dake Abuja gabanin zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar a ranar 6 ga watan Yuni. Wata majiya mai Continue reading
Labarai

Hukumar EFCC ta sake bankado wasu Naira biliyan 90 da ake zargin dakataccen Akanta Janar Ahmed Idris da hannu a ciki

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, ta sake bankado wasu makudan kudade har Naira biliyan 90 da ake zargin dakataccen Akanta Janar na Tarayyar, Ahmed Idris da hannu a ciki. Idris wanda ke neman beli a daren jiya, rahotanni sun ce ya yi magana kan wasu manyan Continue reading
Labarai

Kungiyar Kiristoci ta bukaci shugaban kasa Buhari da ya taimaka wajen kubutar da limamin wani coci

Kungiyar kiristoci ta kasa CAN ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya taimaka wajen kubutar da shugaban cocin Methodist Church ta kasa, mai martaba Samuel Uche da wasu mutane biyu daga hannun masu garkuwa da mutane. An rahoto cewa an sace Uche ne a jiya a karamar hukumar Umunneochi ta Continue reading
Labarai

Hukumar Kula da Hasashen Yanayi ta bukaci yan Najeriya da su kasance cikin shiri domin fuskantar matsanancin zafi na tsawon kwanaki uku

Hukumar Kula da Hasashen Yanayi ta kasa NiMet ta bukaci yan kasar nan da su kasance cikin shiri domin fuskantar matsanancin zafi na tsawon kwanaki uku masu zuwa a wasu sassan kasarnan. Babban daraktan hukumar Farfesa Mansur Matazu ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da suka fitar mai dauke Continue reading
Labarai

Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Mohammed ya yi alkawarin samar da ofishin ‘yan sanda cikin gaggawa a yankin Yelwan da ke karamar hukumar Bauchi

Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Mohammed ya yi alkawarin samar da ofishin ‘yan sanda cikin gaggawa a yankin Yelwan da ke karamar hukumar Bauchi. Gwamnan ya yi wannan alkawarin ne a lokacin da yake duba irin barnar da tashe-tashen hankulan suka haifar, wanda ya yi sanadiyyar asarar rayuka uku, Continue reading
Labarai

Batan biliyan 20 na daya daga cikin dalilan da yasa muka kama tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdul’aziz Yari

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdul’aziz Yari. Majiyoyi daga hukumar yaki da cin hanci da rashawa sun ce an kama tsohon gwamnan ne bisa zarginsa da hannu a badakalar naira biliyan 84 da tsohon Akanta Janar na Tarayya, Continue reading