Labarai

Yan bindiga sun kashe mutane 3 a garin Gurbin Magarya na karamar hukumar Jibia ta Jihar Katsina tare da raunata mutum 3

Yan bindiga sun kashe mutane 3 a garin Gurbin Magarya na karamar hukumar Jibia ta Jihar Katsina, tare da raunata mutum 3. An bada rahotan cewa yan bindigar sun kashe dabbobi 3 a lokacin da suka kaiwa garin hari. Manema Labarai sun rawaito cewa yan bindigar sun kaiwa garin hari ne da Misalin Continue reading
Labarai

Shugaban kasar Somalia ya sanar da kudurin sa na sake tsayawa kujerar shugaban kasar a karo na biyu

Shugaban Kasar Somalia Mohammad Abdullahi Farmajo, ya sanar da kudurin sa na sake tsayawa kujerar shugaban kasar a karo na biyu a zaben da za’a gudanar ranar 15 ga watan Mayun wannan shekara. Mista Farmajo, ya ce zai yi takarar ne biyo bayan kiraye-kirayen da al’umma suke masa na ya sake Continue reading
Labarai

Dalladi Auyo: Na bar jam’iyar APC zuwa NNPP saboda zagon kasan da akemin

Wani Jigo a Jam’iyar APC ta Jihar Jigawa Alhaji Danladi Auyo, ya bar Jam’iyar zuwa Jam’iyar NNPP. Wani Jigo a Jam’iyar ta NNPP kuma tsohon Mataimaki na musamman ga Sule Lamido, Muhammadu Lawan Kazaure, shine ya bayyana hakan cikin wata tattaunawa ga manema labarai a Dutse. A cewarsa, Danladi Continue reading
Labarai

Gwamna Badaru Abubakar ya ce a kullum da tausayin talaka Shugaba Buhari yake kwana yana tashi a ransa

Gwamna Muhammad Badaru Abubakar, na Jihar Jigawa, ya ce a kullum da talaka Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yake kwana ya tashi a ransa. Gwamnan, wanda kuma shi ne Shugaban Kwamitin zabukan fidda gwani na Gwamnonin APC ya bayyana hakan ne a cikin shirin siyasa na Politics Today na Continue reading
Labarai

Kimanin mutane 7 ne aka bada rahotan cewa yan bindiga sun kashe a garin Faru na karamar hukumar Maradun ta Jihar Zamfara

Kimanin mutane 7 ne aka bada rahotan cewa yan bindigar sun kashe a garin Faru na karamar hukumar Maradun ta Jihar Zamfara. Wannan na zuwa ne kwanaki 2, bayan yan bindigar sun kashe mutane 48 a karamar hukumar Bakura ta Jihar. Da ya ke zantawa da gidan Talabijin na Channels Tv, wani shaidar gani Continue reading
Labarai

Jinkirin da ake samu a lokacin loda man fetur a shine dalilin da ya saka ake samun cunkuso a gidajen mai – NNPC

Kamfanin Rarraba Arzikin Man fetur NNPC ya ce jinkirin da ake samu a lokacin loda man fetur a cibiyar Kamfanin, shine dalilin da ya saka ake samun cunkuso a gidajen man fetur na Abuja. Cikin karshen makon nan ne ake samun cunkuson motoci a gidajen man fetur a sassan birnin tarayya Abuja. Da Continue reading
Labarai

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ta sake tsawaita yajin aikin da take yi da wata uku

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ta sake tsawaita yajin aikin da take yi da wata uku. Hakan dai ya biyo bayan kammala taron Kwamitin Zartarwa na Kungiyar da ya gudana a Abuja a jiya Lahadi. Shugaban Kungiyar Farfesa Emmanuel Osodeke, shine ya bayyana hakan, inda ya ce kungiyar ta bawa Continue reading
Labarai

Shugaba Buhari ya umarci Sojoji su ninka kokarin su wajen dakile hare-haren yan bindiga a yankin arewa maso yammacin kasar nan

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya umarci Sojoji su ninka kokarin su wajen dakile hare-haren yan bindiga a yankin arewa maso yammacin kasar nan. Jihohin Arewa maso yamma na cigaba da fuskantar hare-haren yan bindiga da masu garkuwa da mutane wanda suke lalata dukiyoyi mutane tare da korar su Continue reading