Labarai

Tattaunawa ta yi nisa dangane da shirin yafe basukan da ake bin kasashen Afrika – Shugaba Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanar da cewa tattaunawa ta yi nisa dangane da shirin yafe basukan da ake bin kasashen Afrika. Ya sanar da cewa nahiyar Afirka tana daf da samun nasarar yafe bashin hukumomin kasa da kasa da kudinsu ya kai dala miliyan dubu 650. Shugaba Buhari, wanda ya samu Continue reading
Labarai

Bai zama lalle na tsaya takara a zaben 2023 ba – Goodluck Jonathan

tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi watsi da fom na takarar shugaban kasa da wata kungiya daga Arewacin kasarnan ta saya masa. Goodluck Jonathan ya bayyana saya masa form ba tare da sahalewarsa da cewa cin zarafi ne. Cikin wata sanarwa da kakakinsa, Ikechukwu Eze, tsohon shugaban kasa Continue reading
Labarai

Cancantace tasa magoya bayana suka sayamin fom na miliyan 100 – Sanata Ahmad Lawan

Wata kungiyar magoya baya ta sayi fom din takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC na naira miliyan 100 domin shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan. Wata majiya daga ofishin shugaban majalisar dattawa tace kungiyar ta sayi fom din a madadinsa a jiya a dakin taro na kasa da kasa dake Continue reading
Labarai

Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta kasa reshen jihar Jigawa ta kaddamar da shirin bunkasa tattalin arzikin Fulani karo na hudu

Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta kasa reshen jihar Jigawa ta kaddamar da shirin bunkasa tattalin arzikin Fulani karo na hudu. A jawabinsa wajen bikin da aka gudanar a cibiyar koyar da sana’o’i ta Limawa dake Dutse, shugaban kungiyar Miyetti Allah ta jiha, Kabiru Umar Dubantu, yace gwamna Continue reading
Labarai

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a jihar Jigawa ta karbi sabbin katinan zabe domin rabawa sabbin wadanda suka yi rijistar a jihar

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a jihar Jigawa ta karbi katinan zabe na dindindin dubu 33 da 183 a kashin farko dana biyu na bara domin rabawa sabbin wadanda suka yi rijistar katin zabe a jiharnan. A sanarwar da mukaddashin sakataren gudanarwa na hukumar, Ibrahim Idris ya bayar, ta Continue reading
Labarai

Akalla mutane biyar ne suka mutu bayan da aka yi ruwan sama tare da iska mai karfi wacce ta yi barna a Damaturu na jihar Yobe

Akalla mutane biyar ne suka mutu, wasu da dama kuma suka jikkata, bayan da aka yi ruwan sama tare da iska mai karfi wacce ta yi barna a Damaturu, babban birnin jihar Yobe. An rawaito cewa lamarin ya kuma lalata gidaje sama da 100. Babban sakataren hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Yobe, Continue reading
Labarai

Ba zamu bar daliban jihar Zamfara su rubuta jarabawa ba -WAEC

A wani labarin makamancin wannan, daliban makarantun sakandare na gwamnati na jihohin Sokoto da Zamfara ba za su rubuta jarrabawar kammala sakandare ta yammacin Afirka (WAEC) ta watan Mayu da Yunin bana. Shugaban ofishin hukumar jarabawar yammacin Afrika ta kasa (WAEC), Patrick Areghan, wanda Continue reading