Labarai

Shugaba Buhari yace zai taimaka wa kasar Sudan ta Kudu wajen yaƙi da ‘yan bindiga

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi alƙawarin taimaka wa ƙasar Sudan ta Kudu a yaƙi da ‘yan bindiga da kuma haɗin kan ƙasar. Buhari ya bayyana hakan ne a yau Juma’a yayin da yake karɓar baƙuncin wakilin Shugaban Sudan ta Kudu Salva Kiir a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja. Continue reading
Labarai

Kungiyar IZALA tayi Allah wadai da zagin Annabi (SAW) da wata yarinya tayi a jihar Sakkwato

Hukuma ce ke da hurumin yanke hukunci ga wanda ya zagi Annabi, ba ‘dai’daikun mutane ba.……Ya kuma yi kira ga Hukumomi da su dinga zartar da hukuncin kisa ga wanda ya zagi Annabi (S) Kafin jama’a su kai ga nasu hukuncin, Wannan ne kadai zai hana’dai’daikun mutane daukar mataki na kisa.Kungiyar Continue reading
Labarai

Shugaban kasa Buhari ya rattaba hannu akan dokar halasta kudin haram

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan wasu kudirori guda uku da ke da nufin inganta tsarin yaki da safarar kudade da kuma yaki da ta’addanci a Najeriya. Kudurorin sune Dokar Magance Halasta Kudin Haram ta bana da Dokar Magance Ta’addanci ta bana da kuma Dokar Kwacewa da Kula Continue reading
Labarai

Malam Abduljabbar ya rasa lauyan da zai kare shi bisa zargin da ake masa na batanci ga Manzon Allah

Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke Kano wacce ke zama a Kofar Kudu, ta umurci Majalisar Agajin Lauyoyi ta kasa da ta samar da lauya ga Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara sakamakon korar lauyan sa Ambali Muhammad daga shari’ar batanci da ake cigaba da yi masa. Da kotu ta tambaye shi ko zai Continue reading
Labarai

Gwamnatin Tunusiya ta musanta cewa an kama tsohon Firaministan kasar Hamadi Jebali

Gwamnatin Tunusiya ta musanta cewa an kama tsohon Firaministan kasar Hamadi Jebali. Wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook jiya ya ce jami’an tsaro sun tsare tsohon firaministan. Ita ma jam’iyyar Ennahda mai kishin Islama ta bukaci a sake shi. Sai dai a yanzu ma’aikatar harkokin Continue reading
Labarai

Gabanin zaben fidda gwani na manyan jam’iyyun siyasa a Najeriya suna sayen daloli lamarin da ke janyo faduwar darajar Naira

Gabanin zaben fidda gwani na manyan jam’iyyun siyasa guda biyu wato APC da PDP, masu neman tsayawa takara suna sayen daloli a fadin kasar nan, lamarin da ke janyo faduwar darajar naira. An bayyana cewa dala ta yi tashin gwauron zabi tsakanin naira 550 zuwa 570 a watanni biyun da suka gabata, Continue reading
Labarai

Kimanin maniyyata aikin Hajji 1,165 ne suka biya kudin ajiya ta hannun hukumar jindadin alhazai ta Jihar Jigawa

Kimanin maniyyata aikin hajji dubu 1 da 165 ne suka biya kudin ajiya ta hannun hukumar jin dadin alhazai ta Jihar Jigawa daga shekara ta 2020 zuwa 2021. Mukaddashin sakataren zartarwa na hukumar, kuma daraktan kudi da mulki na hukumar, Alhaji Mustapha Umar ne ya bayyana haka ga manema labarai a Continue reading
Labarai

Sarkin Musulmi yayi alkawarin hukunta wayanda suka kashe Deborah wacce ake zargi da batanci ga Manzon Allah

Mutane dayawa sun tofa albarkacin bakinsu a jiya bayan kisan da aka yi wa Deborah Samuel, wata dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari da ke Sakkwato, bisa zarginta da yin batanci. An rawaito cewa dalibar dake matakin karatu na biyu ta yi kalaman batanci ga fiyayyen halitta a group din Continue reading
Labarai

Hukumar ilmi matakin farko ta jihar Jigawa ta raba babura da komfutocin laptop da na’urorin printer ga jami’an kula da ingancin ilmi na sashen ilmi na kananan hukumomi 18

Hukumar ilmi matakin farko ta jihar Jigawa ta raba babura da komfutocin laptop da na’urorin printer ga jami’an kula da ingancin ilmi na sashen ilmi na kananan hukumomi 18. A jawabinsa wajen rabon kayayyakin, shugaban hukumar Muhammad Ayuba ya bukaci sakatarorin ilmi na kananan hukumomi da su Continue reading
Labarai

Rundunar ‘yan sandan jihar Sakkwato ta ce sun kama wasu mutane 2 da ake zargin kashe dalibar da tayi batanci ga Manzon Allah

Mutane dayawa sun tofa albarkacin bakinsu a jiya bayan kisan da aka yi wa Deborah Samuel, wata dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari da ke Sakkwato, bisa zarginta da yin batanci. An rawaito cewa dalibar dake matakin karatu na biyu ta yi kalaman batanci ga fiyayyen halitta a group din Continue reading