Labarai

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe ‘yan sanda uku da wani dan achaba a garin Suleja na jihar Neja

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe ‘yan sanda uku da wani dan achaba a garin Suleja na jihar Neja. An rawaito cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 11 na daren jiya. Rahotanni sun ce ‘yan sandan na amsa kiran gaggawa ne a lokacin da aka yi […]Continue reading
Labarai

Ina daf da maye gurbin ministocin da suka ajiye aikinsu saboda takarar a 2023 – Buhari

Ministoci 10 ne suka yi murabus domin neman mukaman siyasa, biyo bayan umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari a taron majalisar zartarwa ta tarayya da ya gabata. Ministan yada labarai da al’adu, Alhaji Lai Muhammad, ya sanar da hakan ne a yau a lokacin da yake zantawa da manema labarai na fadar Continue reading
Labarai

Ya kamata masoya suna yin gwajin cutar HIV mai karya garkuwar jiki kafin su fara maganar aure – Masana

An bukaci masoya masu shirin yin aure da su marawa shirin gwamnatin baya, nayin gwajin cutar HIV mai karya garkuwar jiki da sauran cututtuka kafin aure. Wani ma’aikacin lafiya a asibitin shakatafi na Kofar Arewa da ke nan Hadejia Malam Abdullahi Dan Masaga, shine ya yi wannan kiran a lokacin da Continue reading
Labarai

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da cafke wani Kansila dauke da bindiga samfurin AK-47 da harsasai a karamar hukumar Soba

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da cafke wani kansila dauke da bindiga samfurin AK-47 da harsasai a karamar hukumar Soba ta jihar Kaduna. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar, Muhammad Jalige ya fitar yau a Kaduna. Ya ce binciken Continue reading
Labarai

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta gargadi masu ababen hawa kan yadda suke mummunan lodi da kuma matsalar tukin yara

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta gargadi masu ababen hawa kan yadda suke lodi fiye da kima da kuma matsalar tukin yara. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwar da aka rabawa manema labarai mai dauke da sa hannun kakakin rundunar, ASP Lawan Shiisu Adam. Ya ce an yi gargadin ne domin rage Continue reading
Labarai

Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta yi kira ga gwamnonin kasarnan da su yi koyi da gwamnatin Jihar Jigawa bisa yadda take damawa da Fulani

Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta Jihar Jigawa ta yi kira ga gwamnonin kasarnan da su yi koyi da gwamnatin Jihar Jigawa bisa yadda take damawa da Fulani Makiyaya cikin harkokin su. Shugaban Kungiyar Malam Umar Kabir Dubantu shine ya bayyana hakan, inda ya ce amfani da karfi kan yan ta’adda Continue reading
Labarai

Gwamnan jihar Bauchi ya ce samun cin gashin kai na iya zama da wahala kasancewar ‘yan kabilar Igbo ne suka mallaki rabin Najeriya

Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya ce samun cin gashin kai na iya zama da wahala kasancewar ‘yan kabilar Igbo ne suka mallaki rabin kasarnan. Bala Mohammed, wanda dan takarar shugaban kasa ne a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, ya bayyana haka a yau a lokacin da yake kokarin jawo hankalin Continue reading
Labarai

Kawu Sumaila: Dalilan da yasa na fice daga jam’iyyar APC baza su kirgu ba

Tsohon mai taimaka wa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin majalisun kasa, Hon Abdurrahman Kawu Sumaila, ya fice daga jam’iyyar APC. Kawu Sumaila, wanda kuma tsohon dan majalisar wakilai ne mai wakiltar mazabar Sumaila da Takai a jihar Kano, yace yayi iya bakin kokarinsa a jam’iyyar amma Continue reading
Labarai

Shugaban kasa Buhari yana da wanda ya fi son ya gaje shi a 2023, amma ba zai ambaci sunansa ba – Adesina

A halin da ake ciki kuma, mai baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara kan harkokin yada labarai Femi Adesina, ya ce shugaban kasar na da wanda ya fi son ya gaje shi a 2023, amma ba zai ambaci sunansa ba. Mista Femi Adesina ya bayyana hakan ne a jiya yayin wata tattaunawa da gidan talabijin Continue reading