Labarai

Dakarun Operation Hadin Kai cikin sati 2 da suka gabata sun kashe yan ta’adda 14 tare da kama wasu 15

Ofishin Hukumar Tsaro na Kasa ya ce dakarun Operation Hadin Kai, cikin sati 2 da suka gabata sun kashe yan ta’adda 14 tare da kama wasu 15. Da yake zantawa da manema labarai, Daraktan Yada Labarai na Ofishin Mr Bernard Onyeuko, ya ce hakan ya biyo bayan wasu sabbin hare-hare da sojojin suka Continue reading
Labarai

Gwamnatin tarayya ta dawo da wasu Yan Najeriya 166 da suka makale daga kasar Libya a wani yunkuri da sukeyi domin tsallakawa nahiyyar Turai ci rani

Gwamnatin tarayya ta dawo da wasu Yan Najeriya 166 da suka makale daga kasar Libya a wani yunkuri da sukeyi domin tsallakawa nahiyyar turai ci rani. Shugaban Ofishin Jakadancin Najeriya a Libiya Kabiru Musa ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai jiya a Abuja. Musa ya ce Continue reading
Labarai

Shugaba Buhari ya ce nahiyar Afirka na bukatar samar da makamashin wuta mai dimbin yawa domin bunkasar ta saboda sauyin yanayi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce nahiyar Afirka na bukatar samar da makamashi mai dimbin yawa domin bunkasar ta, duba da yadda duniya ke yaki da sauyin yanayi. Buhari wanda Ministan ma’adinai da karafa Olamilekan Adegbite ya wakilta, a wajen wani taron kwanaki uku na zuba jari na Najeriya Continue reading
Labarai

Hukumar dakile bazuwar Cututtuka ta kasa (NCDC) ta ce akalla mutane 54 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar kwalara a Najeriya

Hukumar dakile bazuwar Cututtuka ta kasa (NCDC) ta ce akalla mutane 54 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar kwalara a kasarnan. A cikin sabon rahotonta, NCDC ta bayyana cewa an samu rahoton mutuwar mutanen ne tsakanin 1 ga watan Janairu zuwa 1 ga Mayu, 2022. Ta kara da cewa, an kuma samu sama Continue reading