Labarai

Kimanin mutum 200 ne a Kano aka kwantar da su a asibiti bayan sun shaki wani gurbataccen Sinadari

Kimanin Mazauna Unguwar Sharadan birnin Kano 200 ne aka kwantar da su a Asibiti a jiya bayan sun shaki wani gurbataccen Sinadari wanda masu sana’ar Karafuna suka jefar. Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa NAN, ya rawaito cewa an garzaya da mutanen zuwa Asibitocin Murtala Muhammad da ke Kano, da Continue reading
Labarai

Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyatti Allah ta ce kimanin Mambobin ta dubu 10 ne aka kashe tare da raba miliyan 2 da muhallansu cikin shekaru 7 da suka gabata a Najeriya

Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyatti Allah ta ce kimanin Mambobin ta dubu 10 ne aka kashe tare da raba Miliyan 2 da Muhallansu cikin shekaru 7 da suka gabata a kasar nan. Kungiyar ta bayyana hakan ne a taron wata Mukala da ta shirya wanda aka gudanar a birnin tarayya Abuja, biyo bayan matsalolin Continue reading
Labarai

Kaso 99 na yan takarar shugaban kasa sun amince da yin sasanto wajen fidda yan takara – APC

Shugaban Kwamatin Tantance Yan Takarar Shugaban Kasa a Jam’iyar APC John Oyegun a jiya ya ce kaso 99 na yan takarar shugaban kasa sun amince da yin sasanto wajen fidda yan Takara. Mista Oyegun, ya bayyana hakan ne lokacin da yake mika rahotan sa ga Shugaban Jam’iyar na Kasa Malam Abdullahi Continue reading
Labarai

Gwamnatin Tarayya ta haramta sayar da naman daji a matsayin rigakafin hana yaduwar kyandar biri

Gwamnatin Tarayya ta haramta sayar da naman daji a matsayin rigakafin hana yaduwar. Wannan dai ya biyu bayan samun mutane 6 da suka harbu da cutar a kasarnan cikin wannan watan, kawo yanzu dai mutane 21 ne suka harbu da cutar a kasar nan cikin watan da muke ciki. Masana sun ce akwai yiyuwar Continue reading
Labarai

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, yace shine cancanci ya gaji shugaban kasa Buhari

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, a jiya yace shine cancanci ya gaji shugaban kasa Muhammadu Buhari. Bola Tinubu ya sanar da haka yayin ziyarar da ya kai Abeokuta, babban birnin jihar Ogun, domin neman hadin kan wakilan jam’iyya, gabannin zaben fidda gwani na jam’iyyar ta Continue reading