Labarai

Fadar Shugaban kasa ta gorantawa masu cewa su kaɗai suka ɗora Buhari kan karagar mulki

Fadar Shugaban Najeriya ta ce babu wanda ya isa ya ce shi kaɗai ya yi uwa ya yi makarɓiya har Shugaba Muhammadu Buhari ya hau kan karagar mulki a zaɓen 2015. Mai magana da yawun shugaban Najeriya Malam Garba Shehu ne ya fitar da sanarwa inda ya ce abin da ya wuce a baya bai […]Continue reading
Labarai

Mun amince mu goyi bayan mutumin da shugaba Buhari zai tsayar a matsayin wanda zai yiwa jam’iyar APC takara – Yahaya Bello

Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello, ya ce dukkanin yan Takarar shugaban Kasa na Jam’iyar APC sun amince su goyi bayan mutumin da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, zai tsayar a matsayin wanda zai yi Jam’iyar APC Takara. A ranar Asabar ne Shugaba Buhari, ya gana da yan takarar shugaban kas ana Continue reading
Labarai

Jam’iyar APC ta jihar Jigawa ta kaddamar da kwamatin sasanto ga yayan jam’iyar da aka Batawa a zaben fidda gwani

Jam’iyar APC a Jihar Jigawa ta kaddamar da Kwamatin Sasanto da Bada Hakuri ga Yayan Jam’iyar da aka Batawa a zaben fidda Gwani wanda aka gudanar domin dakile sauyin sheka, karkashin Jagorancin Senator Bello Maitama. Gwamna Muhammadu Badaru Abubakar, ya amince da kaddamar da Kwamatin mai Continue reading
Labarai

Kimanin mutane 10 aka kashe tare da raunata wasu 24 bayan wasu harbe-harbe da aka gudanar a Amurka

Kimanin Mutane 10 ne aka kashe tare da raunata wasu mutane 24, bayan wasu harbe-harbe 4 da aka gudanar cikin karshen makonnan a Amurka, a daidai lokacin da yan Majalisar kasar ke kokarin sanya dokar rage amfani da bindigogi barkatai a Kasar. Yawan harbe-harben da ake samu da kuma kashe a kasar Continue reading
Labarai

Ba zan iya janyewa akan takara ta ba sai abin da Shugaba Buhari ya ce – Gwamna Badaru

Gwamnan Jihar Jigawa Badaru Abubakar ya ce idan Sugaba Muhammadu Buhari bai amince da shawararsu ta ba wa ‘yan takarar kudancin Najeriya tikitin takarar shugaban ƙasa na APC ba dole su janye. Badaru ya faɗa wa BBC Hausa cewa ya yi mamakin ganin takardar da ta karaɗe shafukan zumunta cewa Continue reading
Labarai

Ya tabbata cewa an sace mahaifiyar A A Zaura, dan takarar sanata a Kano ta tsakiya

Rahotanni sun ce wasu ‘yan bindiga sun sace mahaifiyar dan takarar sanata a Kano ta tsakiya karkashin jam’iyyar APC, Abdulsalam Abdulkarim A A Zaura. Lamarin ya faru ne da safiyar Litinin inda ‘yan bindigar suka je gidan matar da ke Rangaza a kauyen Zaura a ƙaramar hukumar Continue reading