Labarai

Gwamnatin jihar jigawa tace kananan yara kusan dubu 200 za a baiwa maganin inganta garkuwar jiki domin rage yawan mace macen kananan yara

Gwamnatin jihar jigawa tace kananan yara kusan dubu 200 za a baiwa maganin inganta garkuwar jiki domin rage yawan mace macen kananan yara a fadin jihar nan. Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ne ya sanar da hakan a wajen bikin kaddamar da shirin rabon maganin a cibiyar lafiya matakin farko ta Continue reading
Labarai

Ni ne wanda zai iya magance matsalar ta’addanci da rashin tsaro a Najeriya idan aka zabe ni a 2023

daya daga cikin masu neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya bayyana cewa zai yaki ta’addanci da rashin tsaro a kasar nan idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a 2023. Ya bayyana haka ne jiya a lokacin da yake jawabi ga wakilan jam’iyyar a babban taronta na musamman da Continue reading
Labarai

Bola Ahmad Tinubu ya lashe zaben fitar da gwani na jam’iyyar APC da kuri’u 1271

Bola Ahmad Tinubu ya lashe zaben fitar da gwani na jam’iyyar APC da kuri’u 1271 kamar yadda alkalin zabe ya bayyana.Continue reading
Labarai

An soma sanar da sakamakon zaɓe na jam’iyyar APC

Ana cigaba da kirga kuri’un da daliget 2,340 suka kada ga masu neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC. Ga kadan daga cikin wayanda aka sanar da sakamakon su: -Rotimi Amaechi ya samu kuri’u 316-Yemi Osinbajo ya samu kuri’u 235-Ahmed Lawan ya samu kuri’u Continue reading
Labarai

‘Duk wanda ya samu damar lashe tikitin fidda gwani zan taya shi murna’ – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fice daga wajen babban taron jam’iyyar APC mai mulki. Shugaban kasar ya fice ne bayan ya gabatar da jawabinsa a wajen zaben fidda gwanin. Kafin tafiyar sa, shugaba Buhari ya shaidawa ‘ya’yan jam’iyyar da su kasance masu hadin kai, kuma su guji tayar da zaune Continue reading