Labarai

Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya ya bada kudi sama da naira miliyan 30 da dubu 200 ga iyalan ‘yan sanda takwas da suka mutu a bakin aiki

Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali ya gabatar da Cek din kudi na sama da naira miliyan 30 da dubu 200 ga iyalan ‘yan sanda takwas da suka mutu a bakin aiki. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara Ayuba Elkanah ne ya gabatar da Cek din a madadin babban sufeton ‘yan sandan jihar, Continue reading
Labarai

Gwamnan jihar Jigawa Badaru Abubakar na cigaba da taya Bola Ahmed Tinubu murnar lashe zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC

Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, ya taya Bola Ahmed Tinubu murnar lashe zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC. Sakon taya murnan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da mataimaki na musamman ga gwamnan kan sabbin kafafen yada labarai, Auwalu Danladi Sankara ya Continue reading
Labarai

Kimanin ‘yan Najeriya dubu 1 da 834 ne suka mutu sakamakon hadurran ababen hawa a cikin watanni uku

Kimanin ‘yan Najeriya dubu 1 da 834 ne suka mutu sakamakon hadurran ababen hawa a cikin watanni ukun farko na shekarar 2022. Hakan na zuwa ne a wani rahoto da hukumar kididdiga ta kasa ta fitar jiya a Abuja. Rahoton ya ce mutane dubu 24 da 192 ne suka gamu da hadura dubu 5 da […]Continue reading
Labarai

Shugaban hukumar NDLEA Buba Marwa ya bukaci yin gwajin kwaya kan matasa masu yin NYSC kafin su fara aikin

Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin muggan kwayoyi ta kasa NDLEA, Buba Marwa ya bukaci yin gwajin kwaya kan matasa masu yiwa kasa hidima kafin su fara yi wa kasa hidima na shekara daya idan suka je sansanonin basu horo daban-daban. Buba Marwa ya yi wannan kiran ne jiya a yayin ziyarar ban Continue reading

Bola Ahmad Tinubu shi yafi cancanta ya mulki Najeriya a cewar Shugaba Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya murna ga Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC. Sakon taya murna na shugaba Buhari na kunshe ne a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu, ya fitar jiya a Abuja. Shugaba Buhari ya kuma godewa sama da wakilai Continue reading