Labarai

Yan bindigar da suka kai hari tare da sace fasinjoji a jirgin ƙasa Kaduna zuwa Abuja sun sako karin wasu 11 daga cikinsu

Yan bindigar da suka kai hari tare da sace fasinjoji a jirgin ƙasa Kaduna zuwa Abuja sun sako karin wasu 11 daga cikinsu Mutum 11 ‘yan fashin suka sako saɓanin alƙawarin da suka yi tun farko cewa, za su sako dukkan matan da suke tsare da su, kamar yadda mawallafin jaridar Desert Herald Continue reading
Labarai

Hukumar NDLEA ta gargaɗi mahajjata kan safarar miyagun ƙwayoyi zuwa kasa mai tsarki yayin aikin Hajji

Hukumar da ke yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta kasa wato NDLEA ta gargaɗi mahajjata kan safarar miyagun ƙwayoyi zuwa kasa mai tsarki, a dai-dai lokacin mahajjatan ke haramar zuwa sauke farali. Wata jami’ar a hukumar Habiba Zubair tayi wannan gargaɗi a birnin Illori na Jihar Continue reading
Labarai

‘Kullum da matsalar tsaron da ta addabi Najeriya nake kwana nake tashi’ – Shugaban kasa Buhari

Kasa Muhammadu Buhari ya ce kullum da matsalar tsaron da ta addabi Najeriya yake kwana yake tashi. Ya bayyana hakan ne a cikin jawabinsa ga ’yan Najeriya albarkacin bikin Ranar Dimokuradiyya ta bana yau Lahadi. Yayin da yake ba yan Najeriya tabbacin cewar gwamnatinsa na aiki ba dare ba rana Continue reading