Labarai

Yan bindigan da suka yi garkuwa ‘yan biki 29 a jihar Sokoto sun bukaci a biya su kudin fansa naira miliyan 145 kafin a sake su

‘Yan bindigan da suka yi garkuwa ‘yan biki 29 a ranar Asabar a jihar Sokoto, sun bukaci a biya su kudin fansa naira miliyan 145 kafin a sako su. Wannan ya fito ne ta bakin babban sakataren kungiyar masu sayar da waya a jihar, Nasiru Musa. Yawancin wadanda aka yi garkuwa da su dillalan wayar Continue reading
Labarai

Sama da magoya bayan jam’iyyar PDP da SDP 500 ne suka canja sheka zuwa jam’iyyar APC a Mazabar Gamsarka dake karamar hukumar Auyo

Sama da magoya bayan jam’iyyar PDP da SDP 500 ne suka canja sheka zuwa jam’iyya mai mulki ta APC a Mazabar Gamsarka dake karamar hukumar Auyo. Shugaban mazabar, Sale Muhammad Ganuwa ne ya bayyana hakan ayayin da yake jawabi ga magoya bayansa a hekwatar ta Gamsarka. Shugaban yayi maraba da masu Continue reading
Labarai

Darakta janar na hukumar ya bukaci masu hannun da shuni suke tallafawa mabukata da masu karamin karfi a cikin al’umma

Darakta janar na hukumar bunkasa fasahar sadarwa ta kasa (NITDA), Mallam Kashifu Inuwa Abdullahi, ya bukaci masu hannun da shuni suke tallafawa mabukata da masu karamin karfi a cikin al’umma. Kashifu Inuwa yayi kiran lokacin da gidauniyarsa ta Mallam Inuwa take rabon kayan tallafi, tare da Continue reading
Labarai

Mai Martaba Sarkin Hadejia yayi kira akan bukatar sake karfafa ilimin ‘ya’ya mata a jihar Jigawa

Sarkin ya sanar da haka lokacin da ya karbi bakuncin tawagar kungiyoyin cigaban ilimi na jihar Jigawa a fadarsa dake Hadejia.Continue reading
Labarai

Shugaba Buhari zai jagoranci tawagar Najeriya zuwa taron shugabannin kasashe na rainon Ingila wanda za a gudanar a kasar Rwanda

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai jagoranci tawagar Najeriya zuwa taron shugabannin kasashe na kungiyar kasashe rainon Ingila wanda za a gudanar a Kigali, babban birnin kasar Rwanda, nan da mako mai zuwa. Jakadan Rwanda a Najeriya, Stanislas Kamanzi, shine ya sanar da haka a wajen zaman Continue reading
Labarai

Ma’aikatan Majalisar Tarayya sun janye yakin aikin da suka tafi saboda kin biyansu kudin alawus

Kungiyar ma’aikatan majalisar tarayya a Najeriya ta janye yajin aikin da ta shiga. Ma’aikatan sun shiga yajin aikin sai yadda hali ya yi a ranar Litinin ta makon da ya gabata, don matsa lamba na a biya su kudin alawus da suke bi. Jaridun cikin gida sun ambato Shugaban na PASAN Continue reading
Labarai

Hukumomi a Sudan sun ce akalla tumaki dubu 16 suka mutu a ruwa bayan wani jirgin ruwan dakon kaya ya kife a hanyarsa ta zuwa Saudiyya

Hukumomi a Sudan sun ce akalla tumaki dubu 16 suka mutu a ruwa bayan wani jirgin ruwan dakon kaya ya kife a hanyarsa ta zuwa Saudiyya. Rahotanni sun ce duka bil’adama da ke cikin jirgin sun tsira da rayuwarsu, bayan Jirgin mai na ɗauke da kusan dabbobi dubu 16 ya nutse a kogin bahar rum. Continue reading
Labarai

Gwamnan jihar Ogun ya saki fursunoni 40 tare da sassauta hukuncin kisa guda shida zuwa daurin rai da rai

Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun ya saki fursunoni 40 tare da sassauta hukuncin kisa guda shida zuwa daurin rai da rai, albarkacin ranar demokradiyya. Ya ce an yi hakan ne domin murnar zagayowar ranar Dimokuradiyya da kuma bukatar rage cunkoso a cibiyoyin gyaran da’a a fadin jihar. Abiodun ya Continue reading
Labarai

Akalla masu sana’ar gwangwan 55 ne suka rasa rayukansu a jerin hare-haren da mayakan Boko Haram suka kitsa a jihar Borno

Akalla masu sana’ar gwangwan 55 ne suka rasa rayukansu a jerin hare-haren da mayakan Boko Haram suka kitsa a cikin makonni uku da suka gabata a jihar Borno. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Abdu Umar ne ya bayyana haka a lokacin da yake jawabi a wajen taron masu ruwa da tsaki na tsaro a birnin Continue reading
Labarai

Wata kotu a birnin Dutse ta zartar da hukuncin daurin shekaru 28 da watanni 5 akan wasu mutane uku bisa lefin sata da aikata ta’addaci

Wata Babbar kotun jiha dake zamanta a Dutse babban birnin jiha ta zartar da hukuncin daurin shekaru 28 da watanni biyar akan wasu mutane uku bisa lefin sata da hadin baki da kuma aikata ta’addacin. Mutanen masu suna Musa Garba dake kauyen Jiyau na Karamar Hakumar Ringim, da Isa Sule dake kauyen Continue reading