Labarai

A kalla manoma dubu 10 ne ‘yan Jihar Jigawa za su amfana da rancen kayan noma na RIFAN

A kalla manoma dubu 10 ne ‘yan Jihar Jigawa za su amfana da rancen kayan noma, karkashin kungiyar manoman shinkafa ta kasa RIFAN da hadin gwiwar shirin bunkasa noma na babban bankin kasa CBN wato Anchor Borrower. Mukaddashin Kwamishinan Ma’aikatar gona da Albarkar kasa na Jihar Jigawa, Alhaji Continue reading
Labarai

Kwamitin zakka na masarautar Dutse ya kaddamar da rabon zakkar kudade kusan biliyan biyu da rabi a gundumar Birnin Kudu

Kwamitin zakka na masarautar Dutse ya kaddamar da rabon zakkar kudade ta shekarar musulunci ta 1443 a gundumar Birnin Kudu. An tara Zakkar kudi naira miliyan biyu da dubu 930 da aka rabawa mabukata dari biyu a gundumar Birnin Kudu. A jawabinsa, mai martaba sarkin Dutse, Alhaji Nuhu Muhammad Continue reading
Labarai

Yan Najeriya za su shaida samun ingantacciyar wutar lantarki a watan Yuli mai zuwa

Shugaban Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta kasa, Alhaji Sanusi Garba, ya ce ‘yan Najeriya za su shaida samun ingantacciyar wutar lantarki daga ranar 1 ga watan Yuli bayan sabunta kokarin masu ruwa da tsaki a bangaren. Alhaji Sanusi Garba ya ba da wannan tabbacin ne a wata tattaunawa da Continue reading
Labarai

Atiku Abubakar ya zaɓi Ifanyi Okowa a matsayin mataimakinsa a takarar shugaban kasa ta 2023

Yanzu-Yanzu: Atiku Abubakar ya zaɓi Ifanyi Okowa a matsayin mataimakinsa a takarar shugaban kasa ta 2023 Karin bayani na tafe…Continue reading