Labarai

Rundunar yan sandan Jihar Kano ta kama wasu mutane 3 bisa zargin su da hada-hadar takardun motoci na bogi

Rundunar yan sandan Jihar Kano ta kama wasu mutane 3 bisa zargin su da hada-hadar takardun motoci na bogi. Kakakin rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa, shine ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a Kano. A cewarsa, an kama mutanen wanda suka hada da Odinaka Godwin da Continue reading
Labarai

Dan takarar gwamnan jihar Jigawa a jam’iyar PDP Mustapha Lamido ya taya gwamnan jihar Delta murna bisa zabar sa da aka yi a matsayin mataimakin Atiku Abubakar

Dan Takarar Gwamnan Jihar Jigawa karkashin tutar Jam’iyar PDP Mustapha Sule Lamido, wanda aka fi sani da Santuraki, ya taya Gwamnan Jihar Delta Ifeanyi Okowa, murna bisa zabar sa da aka yi a matsayin mataimakin Atiku Abubakar. Santuraki, ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa, bayan Atiku Continue reading
Labarai

Rundunar yan sandan jihar Benue ta kama masu garkuwa da mutane 2 tare da kubutar da mutum guda daga hannun su

Rundunar yan sandan Jihar Benue ta kama masu garkuwa da mutane 2 tare da kubutar da mutum guda daga hannun su. Kakakin rundunar yan sandan Jihar Benue SP Anene Sewuese, ita ce ta bayyana hakan cikin wata sanarwa a jiya. A cewarta, Jami’an hukumar ne suka samu nasarar aiwatar da hakan a yankin Continue reading