Labarai

Ofishin cigaban kasashe rainon Ingila zai mika wasu kayayyakin kiwon lafiya ga hukumar lafiya matakin farko ta jihar Jigawa domin inganta harkokin kiwon lafiya a jihar

Ofishin cigaban kasashe rainon Ingila zai mika wasu kayayyakin kiwon lafiya ga hukumar lafiya matakin farko ta jihar Jigawa domin inganta harkokin kiwon lafiya a jihar. Babban jami’in ofishin mai barin gado, Fedilix Ekon ya bayyana haka lokacin da ya kai ziyara ofishin mataimakin gwamnan jiha, Continue reading
Labarai

Yadda wasu ‘yan bindiga suka kai hari kan wasu maniyyata aikin hajji akan hanyarsu ta zuwa Sokoto daga karamar hukumar Isa ta jihar

Wasu ‘yan bindiga a jiya suka kai hari kan wasu maniyyata aikin hajji akan hanyarsu ta zuwa Sokoto daga karamar hukumar Isa ta jihar. A yau ake sa ran maniyyatan zasu tashi zuwa kasa mai tsarki. An rawaito cewa ‘yan bindigar sun kai farmaki kan ayarin motocinsu ne a dajin Gundumi amma jami’an Continue reading
Labarai

An kashe akalla fararen hula 20 a kusa da birnin Gao da ke Arewacin Mali

An kashe akalla fararen hula 20 a kusa da birnin Gao da ke Arewacin Mali ranar Asabar. Hukumomi sun zargi mayaka masu ikirarin jihadi, kuma sun ce lamarin akwai tayar da hankali sosai, lura da yadda fararen hula ke ci gaba da tserewa daga yankin saboda hare-hare. Ko a ranar Lahadi an kashe Continue reading
Labarai

Kimanin mutane 65 ne suka mutu sakamakon barkewar cutar sankarau a kananan hukumomi 18 cikin 27 da ke fadin jihar Jigawa

Kimanin mutane 65 ne suka mutu sakamakon barkewar cutar sankarau a kananan hukumomi 18 cikin 27 da ke fadin Jihar Jigawa. Kananan hukumomin da lamarin ya fi shafa sun hada da Babura, Gumel, Maigatari da kuma Sule Dankarkar. Wakiliyarmu Aishatu Muhammad Lawan ta hada mana rahoto a kan wannan Continue reading
Labarai

Rundunar Tsaro ta Civil Defence reshen jihar Jigawa ta kama wani mutum wanda ya shahara wajen lalata wayar lantarki a karamar hukumar Babura

Rundunar Tsaro ta Farin Kaya wato Civil Defence reshen Jihar Jigawa ta kama wani mutum wanda ya shahara wajen lalata wayar lantarki a karamar hukumar Babura ta Jihar nan. Wannan na kunshe cikin wata sanarwa da Kakakin Rundunar CSC Adamu Shehu, ya fitar wanda aka rabawa manema labarai a Dutse. A Continue reading
Labarai

Shugaba Buhari ya nada sababbin ministoci bakwai domin maye gurbin wadanda suka sauka

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nada sababbin ministoci bakwai domin maye gurbin wadanda suka sauka da wadanda ya sauke daga kan mukamansu. Shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Ahmed Lawan ne ya karanto sunayen sababbin ministocin da Shugaba Buhari ya aike wa majalisar a zaman da Continue reading
Labarai

Yan bindiga sun kashe wani makiyayi mai suna Ado Mamman a kyauyen Pai da ke karamar hukumar Kwali ta birnin tarayya Abuja

Yan bindiga sun kashe wani Makiyayi mai suna Ado Mamman, a kyauyen Pai da ke karamar hukumar Kwali ta birnin tarayya Abuja. Wani mazaunin garin Pai mai suna Shehu, ya fadawa manema labarai cewa yan bindigar sun je garin ne da misalin karfe 11:12 na Daren Jiya. A cewarsa yan bindigar sun shiga Continue reading
Labarai

Da dumi-dumi: Majalisar Dattawa ta nada sabon shugaban marasa rinjaye

A ranar Talata ne majalisar dattawa ta nada Sanata Philip Tenimu Aduda (FCT) a matsayin sabon shugaban marasa rinjaye na majalisar. Haka kuma an nada Sanata Chukwuka Utazi a matsayin bulaliyar marasa rinjaye a majalisar dattawa. Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ne ya sanar da nadin yayin Continue reading
Labarai

Jam’iyar NNPP ta karyata rahotannin da suke cewa Kwankwaso zai yiwa dan takarar jam’iyar Labour Party Peter Obi mataimaki a zaben 2023

Jam’iyar NNPP ta karyata rahotannin da suke cewa Dan Takarar ta na shugaban Kasa Engineer Rabiu Musa Kwankwaso, zai yiwa Dan Takarar Jam’iyar Labour Party Mista Peter Obi, mataimaki a zaben 2023. Cikin wata sanarwa da Sakataren Jam’iyar Mista Agbo Major, ya sanyawa hannu, ya bayyana cewa babu Continue reading
Labarai

Kotu ta hana hukumar INEC dakatar da Rijistar zabe daga ranar 30 ga watan Yunin 2022

Wata Kotun gwamnatin tarayya wanda take zamanta a birnin tarayya Abuja, ta hana hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC dakatar da Rijistar zabe daga ranar 30 ga watan Yunin 2022. Hukumar INEC ta sanya ranar 30 ga watan Yunin da muke ciki a matsayin ranar dakatar da Rijistar katin zabe, a Continue reading