Labarai

Cibiyar NCDC ta ce kimanin mutane 2,339 ne suka harbu da cutar Kwalara a Najeriya

Cibiyar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta ce kimanin mutane dubu 2,339 ne suka harbu da cutar Kwalara, inda kuma a cikin su ta kashe mutane 74 daga Jihohi 30 na kasar nan cikin shekarar 2022. NCDC a jiya Laraba ta ce yan kasa da shekara 5 maza da Mata sune cutar ta fi […]Continue reading
Labarai

‘Zanyi aiki tukuru tare da masu sarautun gargajiya wajen ciyar da jihar Jigawa gaba matukar an zabe ni gwamnan jihar a shekarar 2023’ – Mustapha Lamido

Mai Martaba Sarkin Kazaure Alhaji Dr Najib Hussaini Adamu, ya karbi Bakuncin Dan Takarar Gwamnan Jihar Jigawa a karkashin tutar Jam’iyar PDP Alhaji Mustapha Sule Lamido, wanda ake kira Santuraki a fadarsa. Ziyarar tamkar wasu hanyoyin tuntuba da neman Albarkar masu sarautar gargajiya da masu Continue reading
Labarai

Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirin ta na bude shafin kirkirar ayyukan yi ga matasan da suke zaune a Najeriya basa aiki

Gwamnatin Tarayya a jiya ta bayyana shirin ta na bude shafin kirkirar ayyukan yi ga Matasan da suke zaune a Najeriya dama wanda suke zaune a kasashen waje. Ministan kwadago da samar da ayyuka na Kasa Sanata Chris Ngige, shine ya bayyana hakan ga manema labarai bayan kammala zaman majalisar Continue reading
Labarai

Wata gagarumar girgizar kasa da ta faru a Afghanistan ta yi sanadin mutuwar akalla mutum 920

Wata gagarumar girgizar kasa da ta faru a Afghanistan ta yi sanadin mutuwar akalla mutum 920 sannan da dama sun jikkata, a cewar shugaban addinin kasar.Hotuna sun nuna yadda kasa take zaftarewa sanna ta lalata gidajen-kasa a lardin Paktika da ke gabashin kasar, inda masu aikin ceto suke can Continue reading
Labarai

Ana zargin kwamdan hisbah na jihar Kano da karkatar da kujerun hajjin bana ga yan uwan da makusantan sa

Ana zargin kwamdan hisbah na Jahar Sheikh Haruna Ibn Sina da karkatar da kujerun hajjin bana ga yan uwan da makusantan sa, da kuma karbar na goro daga wasu jami’an gwamnati domin zuwa kasa mai tsarki. Rabiu Baba Usman, mai taimakawa gwamna Abdullahi Ganduje kan hukumar hisbah,  yace an Continue reading
Labarai

Yadda yan bindiga suka hallaka wani lauyan tsohon gwamna Jahar Anambara Nelson Achukwu

Yan bindiga sun hallaka lauyan tsohon gwamna Jahar Anambara Nelson Achukwu. Marigayin, an rawaito cewa an yi garkuwa da shi a gidan sa da ke Ukpor, a wata karamar hukuama da ke kudancin Jahar. Al’amarin ya faru ne kasa da wata guda bayan lauyan yayi wani aiki a majalisar dokokin Jahar, inda Continue reading
Labarai

Kungiyar masu dillancin man fetur ta Najeriya IPMAN ta janye matsayarta ta sayar da litar mai daga naira 180 zuwa sama

Kungiyar masu dillancin man fetur a Najeriya IPMAN ta janye matsayarta ta sayar da litar mai daga naira 180 zuwa sama. A yanzu IPMAN ta ce za ta hakura ta ci gaba da sayar da shi a kan farashin gwamnati na naira 165. A ganawa da manema labarai ranar Laraba a Abuja, Shugaban kungiyar Chinedu Continue reading
Labarai

Shugaban kungiyar dillan gas da man fetur Festus Osifo ya bayyana dalilan da yasa aka samu karancin man a Najeriya

Shugaban kungiyar dillan gas da man fetur Festus Osifo, ya bayyana dalilan da yasa aka samu karancin man a fadin kasar nan. Da yake jawabi ga manema labarai, ya yi karin haske dangane da tsakanin kungiyar da sauran hukumomin man fetur a Najeriya da kuma dillalan man fetur din. A wani labarin Continue reading
Labarai

Hukumar zabe ta INEC zata kar naurori da ma’aikata na musamman biyon bayan bukatar da majalisar wakilai tayi na kara wa’adin mallakar katin zabe

Hukumar zabe mai zaman kanta INEC zata kar naurori da ma’aikata na musamman, biyon bayan bukatar da majalisar wakilai tayi na kara wa’adin mallakar katin zabe na din-din. Shugaban kwamitin Zabe a zauran majalisar Aisa duku, Itace ta bayyana haka a lokacin da take yiwa zauran majalisar sakamakon Continue reading