Labarai

Magoya bayan jam’iyyar PDP kimanin 7,000 sun fice daga jam’iyyar zuwa ta APC bisa zargin cewa PDP ta gaza a duk sassan cigaba a Najeriya

A yayin da babban zaben shekarar 2023 ke kara gabatowa, lamarin sauyin sheka daga cikin manyan jam’iyyun siyasa biyu a jihar Sokoto na ci gaba da faruwa, yayinda magoya bayan jam’iyyar PDP kimanin 7,000 da suka fice daga jam’iyyar zuwa jam’iyyar APC, bisa zargin cewa PDP ta gaza a duk sassan ci Continue reading
Labarai

Gwamnatin Jihar Jigawa ta sanar da ranar Asabar mai zuwa a matsayin ranar jarabawar tantancewa ga wadanda suka nemi tallafin karatu kyauta a jami’ar Al-Istiqama

Gwamnatin Jihar Jigawa ta sanar da ranar Asabar mai zuwa 17 ga wata a matsayin ranar jarabawar tantancewa ga wadanda suka nemi tallafin karatu kyauta a jami’ar Al-Istiqama dake Sumaila a jihar Kano domin karatun digiri akan aikin jinya wato Nursing. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai Continue reading