Labarai

Yadda ruwa ya malalo daga Dam din Tiga zuwa garin Haya ta karamar hukumar Gwaram idda ya mamaye tare da lalata dubban kadada na gonakai da dama

Ruwan da ya Malalo Daga Dam din Tiga zuwa garin Haya ta karamar hukumar Gwaram ta mamaye tare da lalata dubban kadada na gonakai da dama a jihar Jigawa. Wasu shugabannin al’umma a garin Haya a wata sanarwa da suka fitar sun bukaci hukumar kula da kogin Hadejia/Jama’are da ta sake gina madatsar Continue reading