Gwamnatin tarayya ta umarci dukkan kamfanonin sadarwa da su katse masu amfanin da layukan waya matukar ba su yi rajistar NIN ba Read more
Gwamnatin tarayya tace mutane miliyan 2 ne zasu fara amfana da Naira biliyan 20 daga watan Yuni a wani sabon tsarin da ta kirkira na bada tallafi ga masu karamin karfi Read more
Gwamnatin tarayya tace mutane miliyan 2 ne zasu fara amfana da Naira biliyan 20 daga watan Yuni a wani sabon tsarin da ta kirkira na bada tallafi ga masu karamin karfi Read more
Yan kwamati na Masallacin Apo dake Abuja sun kori Sheik Nuru Khalid daga limanci gaba daya bayan dakatarwa ta kwana biyu Read more
Kimanin mutane 146 ne daga cikin fasinjoji 362 dake cikin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna wayar su bata shiga bayan sati da harin yan bindiga Read more
Gwamnatin Angola ta dakatar da Albashin Likitoci fiye da dubu 5,000 biyo bayan tafiya yajin aiki, ba bisa ka’ida ba Read more
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya sha alwashin tallafawa matasa 300,000 ta hanyar basu Jari domin bunkasa Kasuwancin su Read more
Gwamnatin jihar Bauchi ta fitar da Naira miliyan 779 da dubu 700 domin gyara sakatariyar mulki ta jihar Read more
Rundunar yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu yan bindiga 5 wanda suke addabar jihohin Jigawa da Kano ta fuskar yin garkuwa da mutane Read more
Mutum 9 sun rasu, 50 sun samu raunika a wani hadarin mota da ya faru a karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa Read more