Wani Sufetan Dan Sanda ya kashe abokan aikin sa 2 tare da raunata wasu mutane 4 ciki harda sirikin sa a Kwalegin Yan sanda ta Maiduguri da ke jihar Borno Read more
Wata kotun jihar Jigawa ta yankewa wani mutum hukuncin daurin rai-da-rai bisa samun sa da laifin yiwa kananan yara 2 fyade a karamar Hukumar Birnin Kudu Read more
Kwalejin Ilmi da Nazarin Sharia ta garin Ringim ta samu sahalewar gwamnatin jihar Jigawa domin fara karatun Digiri a wasu bangarori Read more
Bello Turji ya bayyana dalilan da suka sanya ya zama daya daga cikin rikakkun yan fashin daji da suke addabar Arewacin Najeriya Read more
Mai Martaba Sarkin Katsina ya nuna goyon bayansa ga takarar Sanata Ahmed Bola Tinubu na shugabancin kasa Read more
Wata kotu ta yanke hkuncin daure Mubarak Bala shekara 24 a gidan yari kan aikata batanci ga addinin Musulunci Read more
Kasar China ta sanar da cewa kimanin mutane fiye da dubu 20 ne suka harbu da cutar Corona a wannan satin Read more
Tsohon Gwamnan jihar Gombe, Sanata Danjuma Goje zai fice daga jam’iyar APC zuwa PDP a gobe Laraba Read more
Dalilan daya wasu tsofin yan majalissu suka fice daga jam’iyyar PDP zuwa NNPP a jihar Jigawa Read more