Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya bayyana cewa jam’iyyar APC mai mulki ta cika alkawuran da ta daukarwa ‘yan Najeriya Read more
Ministan sadarwa ya saba doka na hana sama da mutane miliyan 72 masu amfani da wayar tarho yin waya a layukansu – SERAP Read more
Fira Ministan Pakistan Imran Khan ya rasa matsayinsa bayan ya sha kaye a zaben majalisar dokokin kasa Read more
Kungiyar marayu ta karamar hukumar Kaugama ta raba buhunan shinkafa da man girki da kuma kudi naira dubu biyu ga gidajen marayu 120 Read more
Yadda yan bindiga suka hallaka shugaban kungiyar Fulani ta Miyetti Allah na kasa a yankin gwagwalada dake Abuja Read more
Wani Gidan marayu a Abuja sun bayyana yadda wasu yan Najeriya suke bayar da kayan abinci marar inganci ko kuma wanda lokacin lalacewarsu yayi ga marayu Read more
Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki ta baiwa shugaba Buhari wa’adin sa’o’i 72 da ya janye matakin toshe layukan wayar ‘yan Najeriya miliyan 72 Read more