Ina yabawa shugaba Buhari bisa yadda yake tafiyar da harkokin tsaro lafiya da sauran magance kalubalen da ke fuskantar Najeriya Read more
Ma’aikatar Jinkai, Iftila’I da Cigaban Al’umma ta ce zata kashe Naira biliyan 6 da miliyan 200 domin horas da matasa sama da dubu 16 sana’oin dogaro da kai a jihar Bauchi Read more
Rundunar yan sandan jihar Zamfara sun kubutar da mutane 39 wanda akasarin su mata da kananan yara da aka yi garkuwa da su a jihar Read more
Ma’aikatar Aikin Gona Da Raya Karkara ta Kasa ta fara gudanar da rigakafin cututtukan dabbobi a jihar Jigawa Read more
Kimanin manoman shinkafa dubu 40 ne zasu samu tallafin noma na Anchor Borrowers a jihar Kano domin sake bunkasa shinkafa a Najeriya Read more
Kimanin manoman shinkafa dubu 40 ne zasu samu tallafin noma na Anchor Borrowers a jihar Kano domin sake bunkasa shinkafa a Najeriya Read more