Kwankwaso ya kammala shirin bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2023 a karkashin jam’iyyar NNPP a mako mai zuwa Read more
Babban bankin kasa CBN, ya mayarwa gwamnatin jihar jigawa ginin matsugunin wucin-gadi na bankin dake Dutse Read more
Sarkin Musulmi ya ce mutuwar matasa 29 a wani hatsarin kwale-kwale da ke karamar hukumar Shagari a Jihar Sakkwato, abin takaici ne. Read more
Sama da mutane 340 ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani lardi na kasar Afirka ta Kudu sanadiyyar wata mummunar ambaliyar ruwa Read more
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari wani ofishin ‘yan sanda a jihar Anambra, kasa da sa’o’i 24 bayan wani hari makamancin wannan a jihar Read more
Asusun horas da ma’aikata na kasa ITF ya horas da matasa 100 a jihar Jigawa sanao’i’n girke-girke da tsara bukukuwa da koyan aikin ruwan famfo Read more