Fadar shugaban kasa ta zargi limamin coci Matthew Hassan Kukah da kiyyaya ga gwamnatin Buhari tare da amfani da mumbarinsa wajen harkokin siyasa Read more
Majalisar Dinkin Duniya ta ce fiye da yan kasar Ukraine miliyan 4 da 900,000 ne suka bar kasar biyo bayan mamayar da Russia ta yi musu Read more
Tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido ya ce yan Najeriya a yanzu haka suna kallon Jam’iyar PDP a matsayin mafita daya ga Najeriya Read more