Mazauna karamar hukumar Gusau ta jihar Zamfara sun fara kauracewa gidajensu saboda fargabar hare-haren ramuwar gayya daga ‘yan fashin daji Read more
Hukumar NEMA ta sanar da cewa yawan mutanen da suka mutu a fashewar da ta auku a wata haramtacciyar matatar mai a jihar Imo sun karu zuwa 110 Read more
Shugaba Buhari ya taya murna ga shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, bisa nasarar zabensa wa’adin mulki na biyu Read more
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce an samu rahotan mutane dubu 600,000 wanda cutar Malaria ta kashe a Afrika Read more
Wani mutum 1 ya rasu biyo bayan wani hadarin mota da wani babur a kyauyen Gyara na karamar hukumar Bogoro ta jihar Bauchi Read more
Gidauniyar Khalifa Dankadai ta shirya wani jadawali domin horas da almajirai dubu 6,000 wanda suke karatu a tsangayun da suke Jihohi 6 na Arewa Read more
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa tayi nasarar kama katan 250 na Giya da sauran kayan maye Read more
Kwamishinan Yaki da Talauci ta Jihar Borno ajiye mukamin sa domin tsayawa takarar dan majalisar Dokokin Jihar mai wakiltar Mazabar Chibok Read more
Gwamna Bala Muhammad na Jihar Bauchi ya bukaci tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya ajiye kudurin sa na tsayawa takara Read more
Jam’iyar PRP ta ce kudin Form ga masu sha’awar tsayawa takarar Shugaban Kasa Miliyan 10 n, na Gwamna Miliyan 2 kacal Read more