Majalisar dattawa ta amince da wani kudiri na neman gyara dokar hana ta’addanci ta 2013, tare da kuma haramta biyan kudin fansa ga masu garkuwa da mutane a Najeriya Read more
Aiki karkashin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba ni damar kwarewar tafiyar da Najeriya – Farfesa Osinbajo Read more
Ya kamata jam’iyyun siyasar Najeriya su ajiye batun zabe da bambance-bambancen ra’ayoyi su shiga yunkurin gwamnati na dakile matsalar rashin tsaro – Buhari Read more
Hukumar DSS ta gargadi ‘yan Najeriya akan zargin shirye-shiryen wasu batagari na tashin bama-bamai a manyan gine-ginen gwamnati da guraren taro a lokacin bikin Sallah Read more
Gwamnatin Tarayya tana shirin samar da ayyukan yi miliyan 21 ta hanyar samar da gine-ginen gwamnati Read more
Yadda shugaba Buhari yayi buda baki da wasu zababbun shugabannin jam’iyyar APC a fadar shugaban kasa dake Abuja Read more