Bama danasanin saka miliyan 100 a matsayin kudin sayen fom na dan takarar shugaban kasar Najeriya -APC Read more
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin da Talata a matsayin ranakun hutun Sallah da ranar ma’aikata ta bana Read more
Gwamnatin tarayya ta ware kudi miliyan dubu 5 da miliyan 900 domin bayar da horo da kayan aiki da alawus-alawus ga masu shirin N-Power Read more
Gwamnatin Jihar Zamfara ta sauke sarakuna biyu da wani hakimi bisa zargin taimakawa ayyukan ‘yan fashin daji dake addabar kauyukan jihar Read more
Jigo a jam’iyyar APC, Hon. Farouk Adamu Aliyu, ya sayi fom din nuna sha’awar takarar gwamnan Jihar Jigawa a zaben 2023 Read more
Yadda tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya fara rabon shanu 400 ga magoya bayansa a kananan hukumomi 14 Read more
Mazauna garin Sundimina dake karamar hukumar Birnin Kudu suna zargin jami’an hukumar NDLEA da kashe wani matashi a wani samame da suka kai cikin dare Read more
An kara cibiyoyin karatu guda 200 da za a kafa a jihar Jigawa domin makiyaya da suka manyanta bayan 165 da ake da su a baya Read more
Hukumar kula da jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta karbi kujerun aikin hajjin bana 614 daga hukumar aikin hajji ta kasa Read more
Hukumar NDLEA ta bukaci a bai wa jami’an hukumar damar gudanar da gwajin kwayoyi kan ‘yan siyasa masu neman mukamai a Najeriya Read more