Mutum daya ya mutu yayin da wasu biyar ke karbar magani a zanga-zangar da wasu matasa suka yi a ofishin ‘yan sanda a wani gari a arewacin kasar Ghana Read more
Hukumar NEMA ta tabbatar da mutuwar mutane 9 tare da jikkata wasu 10 sakamakon fashewar iskar gas da ta afku a Kano Read more
Tsohon Gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau ya tabbatar da ficewa daga APC zuwa NNPP domin tsayawa takarar Sanata a 2023 Read more
Jam’iyyar APC ta kasa ta turo kwamati mai wakilai 7 zuwa jihar Jigawa domin gudanar da zaben fidda gwani Read more
Jam’iyyar APC ta kasa ta turo kwamati mai wakilai 7 zuwa jihar Jigawa domin gudanar da zaben fidda gwani Read more
Mataimakin gwamnan jihar Jigawa ya kaddamar da cibiyar fasahar sadarwa ta zamani wanda hukumar inganta rayuwar mazauna kan iyakoki ta kasa ta samar a garin Gumel Read more
Najeriya ta gargadi kamfanin Facebook game da barin kungiyar IPOB su yi amfani da dandalinsu wajen tayar da rikici da haifar da kiyayyar kabilanci a Najeriya Read more
An sake samun takaitaccen barkewar fada tsakanin bangarori biyu da basa ga maciji da juna a birnin Tripoli na kasar Libya Read more