Wasu ‘yan bindiga sun kashe wakilai uku na ‘yan takarar gwamna na jam’iyyar PDP daga karamar hukumar Mariga ta jihar Neja Read more
Dalilan da yasa wasu ‘yan takarar gwamna 2 na jam’iyyar APC suka yi watsi da zaman ganawar da gwamna Badaru ya kira domin a samar da dan takarar daya tal Read more
Mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da aka dakatar, Abba Kyari ya garzaya wata babbar kotun tarayya domin neman belinsa Read more
Ministan sadarwa Isa Pantami yace gudanar da ayyukan gwamnati kamar yadda ya kamata shine jigon garanbawul a Najeriya Read more
Shugaban kasa Buhari ya tashi daga Abuja zuwa kasar Equatorial Guinea domin halartar taron shugabannin kasashen Afrika kan matsalar tsaro Read more
Gwamnatin jihar Anambra ta tabbatar da mutuwar yara 14 sakamakon barkewar cutar kyanda a kananan hukumomi tara na jihar Read more
Ofishin jakadancin kasar Sifaniya a Najeriya ya ce ya bayar da gudummawar allurai miliyan 4 da dubu 400 na rigakafin korona Read more
Fadar shugaban kasa ta gargadi jama’a da su guji yada labaran karya a shafukan sada zumunta don hana masu son raba kan Najeriya Read more