An samar da sabbin kwafin kur’ani mai tsarki guda dubu 80 a babban Masallacin Harami na kasar Saudiyya saboda gudanar da aikin Hajjin bana Read more
Shugaban jam’iyyar APC na kasa yace har yanzu cire sunan Bashir Machina daga cikin sunayen da aka mika wa hukumar INEC bai saba ka’ida ba Read more
Kotu ta baiwa bankunan FirstBank da Ecobank da Unity Bank wa’adin mako biyu su biya gwamnatin jihar Kano kudaden da ake biya na rijista ko a rufe su Read more
Hukumar samar da ruwan sha a matsakaitan garuruwa ta jihar Jigawa ta kashe kudi fiye da naira miliyan 7,000 wajen gudanar da ayyuka Read more
Sanata Ekweremadu da matarsa za su fuskanci daurin rai da rai idan aka same su da laifin safarar sassan dan-Adam a karkashin doka Burtaniya Read more
Hukumar Sadarwa ta Kasa NCC ta ce za ta kaddamar da fasahar shiga intanet ta 5G zuwa watan Agustan bana Read more