Sanata Ahmad Lawan ya kaddamar da kwamitin wucin gadi domin binciken rashin bin dokar masana’antar man fetur da kuma yarjejeniyar hako mai a Najeriya Read more
Akalla mutane 23 ne aka ruwaito sun mutu sannan wasu dubu 116 da 84 suka rasa matsugunansu sakamakon ambaliyar ruwa a jihar Benue Read more
Gwamnatin kasar Burkina Faso tace an samu gawarwakin sojoji 11 tare da batan fararen hula 50 biyo bayan wani hari da masu ikirarin jihadi suka kaddamar Read more
Hukumar asibitin koyarwa ta jami’ar Abubakar Tafawa Balewa dake Bauchi tace an samo jariri dan kwana 14 a duniya da aka sace daga asibitin a Bauchi Read more
Hukumar kula da magunguna da kayan abinci ta jihar Yobe ta ce tana kashe kudi naira miliyan 300 a duk shekara kan shirinta na samar da magunguna a kyauta Read more
Majalisar Dattawa ta umurci Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) da ta kai agajin gaggawa ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Jigawa Read more
Kotu ta yi fatali da karar da kungiyar dalibai ta kasa NANS ta shigar na tilastawa gwamnatin tarayya da ASUU janye yajin aikin da suke yi Read more
Fadar shugaban kasar Najeriya ta ce babu wata jiha da aka ba wa izinin siyan makamai masu sarrafa kansu domin tsaronta Read more