Wasu shugabanni hudu na jam’iyyar PDP na kasa sun mayar da wasu makudan kudade jumillar naira miliyan 122 da dubu 400 da shugabancin jam’iyyar ya basu. Read more
Malam Abduljabar Kabara da ake tuhuma da laifin yin batanci ya zargi lauyansa da laifin karbar cin hancin Naira miliyan 2 Read more
Mai Martaba Sarkin Ringim ya umarci Hakimai na masarautarsa da su tabbatar da dorewar shirin hana bahaya a bainar jama’a a gundumominsu Read more
Darakta-Janar na Hukumar NITDA ya ce yin zabe ta hanyar amfani da internet ya zama wani muhimmin al’amari na gudanar da mulkin dimokaradiyya Read more
Kungiyar Gwamnonin Najeriya ta yi adawa da kudirin Gwamnatin Tarayya na sayar da kamfanonin samar da wutar lantarki na Najeriya Read more