Babban safeton yan sanda na kasa ya gargaɗi wasu gwamoni da ake zargi na daukar nauyin ‘yandaba domin ingiza rikici Read more
Masu karamin karfi 3,266 ne za su ci gajiyar shirin J-cares na musayar kudi 10,000 a jihar Jigawa Read more
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja tayi nasarar kashe ‘yan bindiga bakwai a kauyen Kumbashi da ke karamar hukumar Mariga Read more