Fasinjojin 9 sun rasu bayan motar su ta fada cikin Dam din da ke kan hanyar Kano zuwa Katsina a karamar hukumar Gwarzo ta Jihar Kano Read more