Babban safeton yan sanda na kasa ya gargaɗi wasu gwamoni da ake zargi na daukar nauyin ‘yandaba domin ingiza rikici Read more
Masu karamin karfi 3,266 ne za su ci gajiyar shirin J-cares na musayar kudi 10,000 a jihar Jigawa Read more
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja tayi nasarar kashe ‘yan bindiga bakwai a kauyen Kumbashi da ke karamar hukumar Mariga Read more
Shugaban Hukumar NEMA yace an kashe sama da biliyan N112.1 wajen magance ibtila’i a cikin shekaru 11 da suka gabata Read more
Majalisar zartarwa ta ta amince da Naira biliyan 2.5 don siyan motocin aiki ga hukumar kiyaye haddura ta kasa Read more
Shugaba Buhari ya ware naira bilyan 134.7 domin biyan kudin tallafin tsaro ga tsoffin sojojin Najeriya Read more