An gano gawarwakin mutane 28 da yan bindiga suka kashe a garin Nouna da ke arewa maso yammacin kasar Burkina Faso Read more