Gwamnatin kasar Chadi ta dakile wani yunkurin tada zaune tsaye da jami’an sojoji da wani fitaccen mai fafutukar kare hakkin bil’adama suka yi Read more
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane 61 da ake zargi da aikata laifukan bangar siyasa Read more
Jam’iyyar PDP ta kaddamar da kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa da kwamitin gudanarwa na kananan hukumomin Kano Read more
An gano gawarwaki 14 yayin da wasu 6 suka bace a wani hatsarin kwale-kwale da ya afku a jihar Kebbi Read more
Kwamatin kwararru na shugaban kasa kan ambaliyar ruwa ya bada tabbacin lalubo hanyoyin da suka dace domin rage matsalar ambaliyar ruwa a jihar Jigawa Read more