Shugabannin majalisar wakilai za su gana da shugaban kasa Buhari kan yajin aikin da ASUU ke yi Read more
‘Najeriya za ta kasance kasa mafi aminci da tsaro kafin Shugaba Muhammadu Buhari ya bar mulki’ -Fadar gwamnatin Najeriya Read more
Wasu shugabanni hudu na jam’iyyar PDP na kasa sun mayar da wasu makudan kudade jumillar naira miliyan 122 da dubu 400 da shugabancin jam’iyyar ya basu. Read more
Malam Abduljabar Kabara da ake tuhuma da laifin yin batanci ya zargi lauyansa da laifin karbar cin hancin Naira miliyan 2 Read more
Mai Martaba Sarkin Ringim ya umarci Hakimai na masarautarsa da su tabbatar da dorewar shirin hana bahaya a bainar jama’a a gundumominsu Read more
Darakta-Janar na Hukumar NITDA ya ce yin zabe ta hanyar amfani da internet ya zama wani muhimmin al’amari na gudanar da mulkin dimokaradiyya Read more
Kungiyar Gwamnonin Najeriya ta yi adawa da kudirin Gwamnatin Tarayya na sayar da kamfanonin samar da wutar lantarki na Najeriya Read more
Gwamnatin Tarayya ta ce tana ci gaba da kokarin bude kananan guraren samar da Gas a unguwanni da kauyuka domin magance tashin farashin Gas a Najeriya Read more
Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da kudi naira miliyan 580 domin sayo manyan motocin ga hukumar NDLEA Read more
Sanata Ahmad Lawan ya kaddamar da kwamitin wucin gadi domin binciken rashin bin dokar masana’antar man fetur da kuma yarjejeniyar hako mai a Najeriya Read more